Sharif Idris

Sharif Idris Allah Yasa Mugama lfy.
Sharif8edris
Full Name: Sharafuddeen Idris
My Ideology Tijjaniyya ✅ Alhamdulillah

12/04/2026

Wambai

 💪
09/04/2026

💪

26/03/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Khalid A H Fabregas, Usman Isah Mai Shago

 'ah
20/03/2026

'ah

BATUN KHALIFA SANI (RTA)******Alhamdulillah tun bayan faruwar wannan lamarin, manyan mu basu yi ƙasa a gwiwa ba wurin ta...
08/02/2026

BATUN KHALIFA SANI (RTA)
*
**
***
Alhamdulillah tun bayan faruwar wannan lamarin, manyan mu basu yi ƙasa a gwiwa ba wurin taimakawa Ɗan'uwan su wato Maulana Khalifa Sani, mu kuma ƙorafin da muke yi shine a zahiri bamu san irin ƙoƙarin da suke yi ba b***e hankalin mu ya kwanta, tun daga nan ne suke sanar damu duk wani shiri nasu mai muhimmanci, ga yadda abubuwan suke:

1. Bayan faruwar lamarin, sun yi ƙoƙarin shige da fice a duk inda s**a san suna da alfarma don ganin an bar khalifa ya shaƙi iskar yanci, amma sashin manya a hukuma da gwamnati, sai s**a nemi ayi haƙuri a bari a gama bincike, da yake manyan mu masu biyayya ne kafin a tunzura su, sai s**a bi a haka, suna cigaba da bibiya don kar a juya gaskiyar mai gaskiya.

2. Bayan sojoji sun fitar da sunayen mutane 40 wayanda suke da hannu a sha'anin yunƙurin juyin mulkin, sai manyan mu s**a ga to ai rainin wayau ne tunda sun tabbatar ba ya ciki, meye na zaluntar sa haka ta hanyar ɓata masa lokaci da sunan sa?

3. Nan take masu ruwa da tsaki musamman shi Sayyadi Ibrahim ɗan Khalifa wanda aka k**a su tare a farko, s**a shigar da ƙara kotu.

A jiya Juma’a 6 ga Fabrairu, 2026, aka shigar da ƙara a Babbar Kotun Tarayya (Federal High Court), Abuja, ƙarƙashin jagorancin Alƙali P. O. Lifu (JP), bisa tauye haƙƙin Maulana Khalifa na:
1. Mutunci (Dignity of Human Person)
2. Yancin walwala (Personal Liberty)
3. Adalcin shari’a (Fair Hearing)
4. Yancin motsi (Freedom of Movement)

Kotun ta umarci wayanda ake ƙara (Respondents) su bayyana dalilin tauye masa wannan haƙƙi da kuma abinda zai hana sakin sa, cikin 72 hours za suyi haka.

Kotun ta ayyana ranar 12 ga Fabrairu, 2026 ranar dawowa (Return Date), Kotun ta kuma bayyana cewa Idan s**a gaza nuna hujja mai gamsarwa, akwai yiwuwar kotu zata saki Maulana khalifa nan take ko ta bada belin sa.

4. Ina da dukkan takardun da kotu da bayar, don haka muna da tabbacin Insha Allah Khalifa a gida zai yi azumi albarkar Annabi ﷺ.

Amin ya Allah

Babban ko’odineta na Renewhope na karamar hukumar Dandume ya bada gudunmawar Milyan daya da dubu Dari daya ga jam’iyya A...
05/02/2026

Babban ko’odineta na Renewhope na karamar hukumar Dandume ya bada gudunmawar Milyan daya da dubu Dari daya ga jam’iyya APC don tallafawa masu aikin sabunta rijistar jam’iyya don samun nasarar aikin.

Ya zuwa yanzu bayan karamar hukumar babu Wanda ya bada gudunmawa wajen tafiyar wannan aikin a karamar hukumar Dandume.

Munaji, Muna gani, Muna kuma sauraro,
From Hassan Sha'aibu Dandume

02/02/2026

Jam'iyyar APC
Ƴankin BADOLE, ƊanSoda MAGAJI WANDO B
Akwai Matsala🥺🫣

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH✋✅SANAR SANARWA TA MUSAMMAN📢INA MAI SANAR DA DUKKANIN DAUKACIN AL,UMMA SABON BRANCH, WATO SHA...
27/01/2026

ALHAMDULILLAH ALHAMDULILLAH✋✅
SANAR SANARWA TA MUSAMMAN📢

INA MAI SANAR DA DUKKANIN DAUKACIN AL,UMMA SABON BRANCH, WATO SHAGO NA FAHAT HASSAN INKIYA DEPENDER BAILY, DA ZE BUDE IDAN ALLAH YA KAIMU DA RAI DA LAPIYA KAMAR HAKA👇
RANA:ASABAR 31_jan-2026
GURI:BADOLE BABBAN GIDA (ALHAJI ABUBAKAR MAI KAYAN KARFE PLAZA)DANDUME

ALLAH YABADA IKON HALAR TOWA AMEEN🙏🏽🙏🏽

Allah Ya Isa
04/01/2026

Allah Ya Isa

Allah Shi Kaimu lokacin lfy
07/11/2025

Allah Shi Kaimu lokacin lfy

Address

Dandume LGA
Katsina

Telephone

+2348106201265

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sharif Idris posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sharif Idris:

Share