Real eng Umar A sale jby

Real eng Umar A sale jby Komin gatan mutum yakoyi sana,a

ya hayyu ya Kayyum ka gafarta ma malam bishir big bash 😭😭😭
15/01/2026

ya hayyu ya Kayyum ka gafarta ma malam bishir big bash 😭😭😭

18/12/2024
22/07/2023
25/05/2023

BAIWAR ALLAH DA AKA YIWA YANKAR RAGO KENAN .

Malllama Sadiya salihu, daya daga cikin Mallaman makarantar Abubakar siddik dake durumi, wacce wani la'ananen mutum yayiwa yankar Rago Shekaranjiya a gidan ta .

Baiwar wacce bata da wani aiki da ya wuce ta ga daliban Illimi mussaman yara, sun samu ingantanciyar tarbiyah .

Mallama sadiya ta samu kyakyawar shaidu daga mutane mabanbanta.

Muna rokon Allah madaukakin sarki ya jikan ki da rahama,
ya karbi shahadar ki ya kuma bi maki hakkin ki. πŸ™

✍️Safiyanu Abdullahii

Alhamdulillah πŸ™πŸ™πŸ™
29/04/2023

Alhamdulillah πŸ™πŸ™πŸ™

Katsina ta dukko sai dukko insha Allahu
22/08/2022

Katsina ta dukko sai dukko insha Allahu

Allah ya ida nufi Dr dukko
14/08/2022

Allah ya ida nufi Dr dukko

25/12/2021

Aslm jama,a barkanmu da wannan lokacin ina maku fatan Alkhairu

Ya hayyu ya Ζ™ayyum
24/12/2021

Ya hayyu ya Ζ™ayyum

24/12/2021

Happy Friday to all Muslim

Address

Tudun Wada Jibiya
Katsina

Telephone

+2348030954367

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real eng Umar A sale jby posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Real eng Umar A sale jby:

Share