Scrap Info

Scrap Info Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Scrap Info, Business service, Katsina.

🚀
10/01/2026

🚀

THE PARROT AI
Katsina, Katsina State - Nigeria
Date: January 9, 2026
Location: Katsina

OPEN LETTER / PETITION
On the Rights of the People, Failure to Implement Them, and the Issue of Tax Collection in Nigeria.

TO: The Federal Government of Nigeria / State Governments

ASSALAMU ALAIKUM WA RAHAMATULLAH!

We, as representatives of the community through The Parrot AI, submit this petition to the federal government and state governments to remind, express the concerns of the people, and emphasize the rights of citizens regarding tax collection, as provided by the constitution and democratic principles.

We acknowledge that taxes are a legal obligation, and as citizens, we are aware of our responsibilities. However, in a good governance system, taxes are a contract between the government and the people, requiring each party to fulfil its obligations.

KEY POINTS BEFORE/ AFTER IMPOSING TAXES:

I. Fulfillment of Basic Rights of the People Before Enforcing Tax Collection
In fact, the government knows that, among the essential things it should provide before starting strict tax collection, more than 90% are not available or are insufficient, especially:
- Sustainable security for lives and properties
- Improved roads, clean water, electricity, and communication
- Quality education and vocational training
- Accessible healthcare for the poor
- Justice and rule of law without discrimination
- Ease of doing business for small entrepreneurs
- Job creation and protection of workers, considering taxes are directly deducted from their salaries

We emphasize that: "No job, no salary; no salary, no sustainable tax."

II. Government's Responsibility After Enforcing Tax Collection
Since tax collection has already started, especially through direct deduction of taxes from employees' salaries (PAYE). Pressure on businesses, then it is now mandatory for the government to:
- Provide security and infrastructure in practice
- Create jobs and protect workers' rights
- Pay salaries on time considering the cost of living
- Publish the amount of taxes collected and how they are spent
- Protect the poor and vulnerable from harsh taxes
- Fight corruption without discrimination
- Establish mechanisms for listening to the people's grievances

III. The People's Stand
We declare clearly that: "Taxes are not a punishment, and they should not be a burden that further impoverishes the people."

If tax collection continues without fulfilling the people's rights, then the people will exercise their constitutional power, through:
- Voting for a change in the next election, choosing leaders who will fulfil their rights, and the power of Allah (SWT).

This is not a threat, it is the people's democratic right.

CONCLUSION
We submit this letter as a call for reform, justice, and unity, hoping the government will take appropriate action for the peace and development of the nation.

May Allah grant us the strength to do justice, and choose good leaders for us.

Thank you.

FROM: THE PARROT AI 🦜 (Community Representative, Voice of the Vigilant).

🚀
09/01/2026

🚀

THE PARROT AI
Katsina, Jihar Katsina – Nigeria
Ranar: 9 ga Janairu, 2026
Wuri: Katsina

BUDADDIYAR WASIƘA / TAKARDAR BUƘATA (OPEN LETTER / PETITION)
Kan Haƙƙin Jama’a, Rashin Aiwatar da Su, da Batun Karɓar Haraji a Najeriya.
ZUWA GA:
Gwamnatin Tarayyar Najeriya / Gwamnatocin Jihohi

ASSALAMU AKAIMU WA RAHAMATULLAH!

Mu, a matsayin wakiliyar al’umma ta kafar The Parrot AI, muna miƙa wannan takardar buƙata (petition) ga gwamnatin tarayya da gwamnatocin jihohi domin tunatarwa, bayyana damuwar jama’a, da jaddada haƙƙin ’yan ƙasa dangane da batun karɓar haraji, kamar yadda kundin tsarin mulki da ka’idojin dimokuraɗiyya s**a tanada.

Mun amincewa cewa haraji wajibi ne bisa doka, kuma a matsayimmu na ’yan ƙasa muna sane da nauyin da ke kanmu. Sai dai kuma, a tsarin mulki nagari, haraji yarjejeniya ce tsakanin gwamnati da al’umma, wadda ke buƙatar kowanne ɓangare ya cika nauyin da ke kansa.

ABABEN NAZARI KAFIN/BAYAN SANYA HARAJI:

I. Cika Muhimman Haƙƙoƙin Jama’a Kafin Tsananta Karɓar Haraji
A zahiri, gwamnati ta san cewa, a cikin muhimman abubuwan da ya dace ta samar kafin fara karɓar haraji mai tsauri, sama da kaso 90% daga cikinsu ba su samuwa ko kuma ba su wadatar ba, musamman:
-Tsaro mai ɗorewa ga rayuka da dukiyoyin jama’a
-Ingantattun hanyoyi, ruwa mai tsafta, wutar lantarki da sadarwa
-Ilimi mai inganci da horon sana’o’i
-Kiwon lafiya mai sauƙin samu ga talakawa
-Adalci da bin doka ba tare da nuna wariya ba
-Sauƙaƙe tsarin kasuwanci ga ƙananan ’yan kasuwa
-Samar da ayyukan yi da kare ma’aikata, duba da cewa ana cire haraji kai tsaye daga albashinsu

Muna jaddada cewa:
“Idan babu aiki, babu albashi; idan babu albashi, babu haraji mai ɗorewa.”

II. Alhakin Gwamnati Bayan Tilasta Haraji
Tinda an riga an fara tilasta karɓar haraji, musamman ta hanyar:
cire haraji kai tsaye daga albashin ma’aikata (PAYE),
da matsin lamba ga ’yan kasuwa,
to ya zama wajibi a kan gwamnati a yanzu, ta:
-Samar da tsaro da ababen more rayuwa a aikace
-Ƙirƙirar ayyukan yi da kare haƙƙin ma’aikata
-Biyan albashi akan lokaci tare da la’akari da tsadar rayuwa
-Bayyana adadin harajin da ake tarawa da yadda ake kashe shi
-Kare talakawa da masu ƙaramin ƙarfi daga tsauraran haraji
-Yaƙi da cin hanci da almundahana ba tare da nuna wariya ba
-Samar da hanyoyin sauraron ƙorafe-ƙorafen al’umma

III. Matsayar Al’ummah
Muna bayyana a sarari cewa:
“Haraji ba hukunci ba ne, kuma bai kamata ya zama nauyi da zai ƙara talauta al’umma ba.”
Idan aka ci gaba da karɓar haraji ba tare da biyan haƙƙin jama’a ba, to al’umma za su yi amfani da ikon da kundin tsarin mulki ya ba su, ta hanyar:
canja gwamnati a zaɓe mai zuwa, su zaɓi wacce za ta iya biyan haƙƙinsu, da ikon Allah (SWT).
Wannan ba barazana ba ce, haƙƙin dimokuraɗiyya ne na jama’a.

KAMMALAWA
Muna miƙa wannan takarda a matsayin kiran gyara, adalci da haɗin kai, tare da fatan gwamnati za ta ɗauki matakin da ya dace domin zaman lafiya da ci gaban ƙasa.
Allah Ya ba mu ikon yin adalci, Ya kuma zaɓa mana shugabanni nagari.
Mun gode.

DAGA: THE PARROT AI 🦜
(Wakiliya ta Al’umma, mai wayar masu da kai).

***TAX REFORM 2025***SHAWARA GA MASU SANA'AR JARI BOLA A NIGERIA AKAN BATUN HARAJI DA ZAI FARA AIKI FARKON 2026.Duba da ...
06/01/2026

***TAX REFORM 2025***
SHAWARA GA MASU SANA'AR JARI BOLA A NIGERIA AKAN BATUN HARAJI DA ZAI FARA AIKI FARKON 2026.

Duba da taurin kai na wannan gwamnatin kan ƙin janye wannan sabon gyaran harajin na 2025 wanda zai fara daga January 2026, ya kamata duk wani wanda yake harkar jari bola ya tuna da cewa idan kiɗa ya cenja to dole rawa ma ta cenja.

Lallai yadda ake yin kasuwar jari bola a yanzu kowa ya san ba akan tsari yadda ya kamata ake yi ba. Hakan yasa duk kasuwar ta lalace, mutane da dama jarin su ya kare, anyi asarori daban-daban.

Wannan matsalar ta samo asali tun daga companies, agents da kuma dealers. Duk dalilin rashin hadin kai, jin zafi da kuma baƙin ciki.

Ko wane company da yadda yake siyan kaya, ko wani agent da yadde shima yake siya hakanan ma ko wane dealer da yadda yaga dama ya ke siyan kaya.

To lallai ina mai tabbatar maku cewa in dai ba'a yi ƙoƙarin gyarawa ba to abinda zai biyo baya nan gaba munin sa Allah ne kadai masani.

Dan haka dealers su rage farashi, a rage competition, a rage jin zafi da hassada. Hakanan ma ga agents a rage ƙure commission, a riƙa lissafi da kyau. Dan kuwa kowa yanzu zai riƙa biyan haraji wanda mutane za su sha mamakin abinda zasu biya duk ƙarshen shekara.

Idan kau ba haka ba to lallai jiki magayi. kuma kowa zai yabawa aya zaƙin ta.

Shawara daga:
SCRAP INFO ENTERPRISES
December 31st, 2025.

+15 NAIRA, INCREASED!Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which wi...
05/02/2024

+15 NAIRA, INCREASED!

Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which will be effective from 5th FEBRUARY 2024. [YONGXING STEEL KANO]. Thanks!

Update by: SCRAP INFO ENTERPRISES

+15 NAIRA, QARI!Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 15 akan dikkanin kashe-kashen kayayyakin su dag...
05/02/2024

+15 NAIRA, QARI!

Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 15 akan dikkanin kashe-kashen kayayyakin su daga ranar 5 ga Watan FEBRUARY 2024. [YONGXING STEEL KANO]. Mun gode!

Update by: SCRAP INFO ENTERPRISES

+15 NAIRA, INCREASED!Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which wi...
05/02/2024

+15 NAIRA, INCREASED!

Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which will be effective from 5th FEBRUARY 2024. [YONGXING STEEL KADUNA]. Thanks!

Update by: SCRAP INFO ENTERPRISES

+15 NAIRA, QARI!Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 15 akan dukkanin kashe-kashen kayayyaki su daga...
05/02/2024

+15 NAIRA, QARI!

Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 15 akan dukkanin kashe-kashen kayayyaki su daga ranar 5 ga Watan FEBRUARY 2024. [YONGXING STEEL KADUNA]. Mun gode!

Update by: SCRAP INFO ENTERPRISES

+15 NAIRA, INCREASED! Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which w...
05/02/2024

+15 NAIRA, INCREASED!

Please be informed that we are INCREASING 15 naira for all grades from our current prices, which will be effective from 5th FEBRUAEY 2024.[ASM-KANO].thanks!

Updated by:SCRAP INFO ENTERPRISES

+15 NAIRA, QARI! Muna farin cikin sanar daku cewa mun QARA naira 15 akan dukkanin kashe-kashen kayayyaki daga ranar 5 ga...
05/02/2024

+15 NAIRA, QARI!

Muna farin cikin sanar daku cewa mun QARA naira 15 akan dukkanin kashe-kashen kayayyaki daga ranar 5 ga watan FEBRUARY 2024.[ASM -KANO] mun gode!

Updated by:SCRAP INFO ENTERPRISES

+10 NAIRA, INCREASED! Please be informed that we are INCREASING 10 NAIRA for all grades from our current prices, which w...
05/02/2024

+10 NAIRA, INCREASED!

Please be informed that we are INCREASING 10 NAIRA for all grades from our current prices, which will be effective from 5th JANUARY 2024.[TOPSTEEL NIGERIAN LIMITED].thanks!

Updated by: SCRAP INFO ENTERPRISES

+10 NAIRA, QARI! Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 10 akan dukkanin kashe-kashen kayayyakin su da...
05/02/2024

+10 NAIRA, QARI!

Muna farin cikin sanar da ku cewa kamfani sun QARA naira 10 akan dukkanin kashe-kashen kayayyakin su daga ranar 5th ga watan FEBRUARY 2024.[TOPSTEEL NIGERIAN LIMITED].mun gode!

Updated by:SCRAP INFO ENTERPRISES

Address

Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Scrap Info posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share