Malamson kura

Malamson kura Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Malamson kura, Business service, Kano, Kura.

08/03/2026

Na daΙ—e ban ga Ramadan Ι—in da yake gudu ba irin wannan. Allah ka bamu ikon ribatar abin da ya rage.

Masha Allah
17/02/2026

Masha Allah

Idan Ka Binciki Zuciyar Ka Babu Tawaya Ga Janabin Annabi S.a.w Kace Alhamdulillahi
17/10/2025

Idan Ka Binciki Zuciyar Ka Babu Tawaya Ga Janabin Annabi S.a.w

Kace Alhamdulillahi

Halaye biyar masu gurbata alaka tsakanin mutum da mutum: 1- Yawan kushe.            2- Fada da masifa a ko yaushe.3- Kwa...
01/09/2025

Halaye biyar masu gurbata alaka tsakanin mutum da mutum:

1- Yawan kushe.
2- Fada da masifa a ko yaushe.
3- Kwatanta mutum da wani.
4- Izgilanci da rainin wayo.
5- Yin kaka-gida a komai.

Ka nisance su, zaka ji dadin zama da mutane, suma su ji dadin zama da kai.

~~malamson kura

Nan ne gurin neman Abincinmu
27/10/2024

Nan ne gurin neman Abincinmu

15/10/2024

Sabuwar kungiyar mu
ABBA RIKE MAI GIDAN KA
KOBA KOMAI KA TSIRA
DA MUTUNCI πŸ‘Œ

Graduate day Jiya ba yauba
08/10/2024

Graduate day
Jiya ba yauba

26/09/2024

Zaka iya auran yar tiktok

26/09/2024
29/03/2024

𝕄𝕦𝕗𝕒 π•œπ•’π•ͺπ•’π•Ÿ 𝕀𝕒𝕝𝕝𝕒𝕙 𝕓𝕒 π•“π•’π•œπ•šπ•Ÿ π•žπ•ͺ π•“π•’π•Ÿπ•–

Address

Kano
Kura

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Malamson kura posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share