HausaFresh

HausaFresh Kafa mai kawo muku labaran halin da ake ciki al Arewacin Najeriya, ba wariya, ba bangaranci!

🚨 LABARI DA DUMI-DUMI: SHAGABAN DARI'AR KWANKWASIYYA YA BAR JAM'IYYAR NNPP! 🚨
30/03/2026

🚨 LABARI DA DUMI-DUMI: SHAGABAN DARI'AR KWANKWASIYYA YA BAR JAM'IYYAR NNPP! 🚨

A wani mataki na ba-zata da zai iya sauya fasalin siyasar Najeriya, jagoran darikar Kwankwasiyya, Injiniya Rabiu Musa Kwankwaso, ya sanar da ficewarsa

Iran Ta Yi Wa Amurka Barazanar Kai Hari Kan Jami'o'inta a Gabas ta Tsakiya
29/03/2026

Iran Ta Yi Wa Amurka Barazanar Kai Hari Kan Jami'o'inta a Gabas ta Tsakiya

Ƙasar Iran ta fitar da wata sanarwa mai ƙunshe da barazanar kai hare-hare kan cibiyoyin ilimi da jami’o’in Amurka da ke yankin Gabas ta Tsakiya, idan har

🚨 Yanzu-Yanzu: Raphinha Zai Yi Jinyar Wata Guda, Duba Jerin Wasanni 7 Da Ba Zai Buga Ba (Ciki Har Da UCL)
29/03/2026

🚨 Yanzu-Yanzu: Raphinha Zai Yi Jinyar Wata Guda, Duba Jerin Wasanni 7 Da Ba Zai Buga Ba (Ciki Har Da UCL)

Wani babban rashi ya tunkari kungiyar kwallon kafa ta Barcelona, biyo bayan raunin da tauraronta Raphinha ya samu. Idan har aka tabbatar jinyarsa za ta

Mutum-Mutumi (Robot) Ya Kafa Tarihi: Ya Yi Tiyatar Ciki Ba Tare Da Taimakon Likita Ba
29/03/2026

Mutum-Mutumi (Robot) Ya Kafa Tarihi: Ya Yi Tiyatar Ciki Ba Tare Da Taimakon Likita Ba

A wani babban ci gaba da aka samu a fannin kimiyya da fasaha, wani mutum-mutumi mai suna Smart Tissue Autonomous Robot (STAR) ya yi nasarar gudanar da

Gargadin Dangote: Rikicin Iran da Isra’ila na Iya Mayar da Najeriya Halin Wahalar Lokacin KoronaCikakken labarin yana co...
26/03/2026

Gargadin Dangote: Rikicin Iran da Isra’ila na Iya Mayar da Najeriya Halin Wahalar Lokacin Korona

Cikakken labarin yana comment section.

Bikin "Ranar Fy*de ta Duniya" a Delta: Gaskiya ko Almubazzaranci?Cikakken labarin yana comment
24/03/2026

Bikin "Ranar Fy*de ta Duniya" a Delta: Gaskiya ko Almubazzaranci?

Cikakken labarin yana comment

Sanarwa ta Musamman: Gaskiyar Lamari Game da Usman Ibrahim (Wanda ya Koma Musulunci)Karanta cikakken labarin a comment.
01/03/2026

Sanarwa ta Musamman: Gaskiyar Lamari Game da Usman Ibrahim (Wanda ya Koma Musulunci)

Karanta cikakken labarin a comment.

Jita-jitar Mutuwar Ali Khamenei: Gaskiya ko Karya?Karanta cikakken labarin a comment.
01/03/2026

Jita-jitar Mutuwar Ali Khamenei: Gaskiya ko Karya?

Karanta cikakken labarin a comment.

Yunkurin Hari Kan Peter Obi a Jihar Edo: Gaskiyar Abin da Ya FaruKaranta cikakken labarin a comment
27/02/2026

Yunkurin Hari Kan Peter Obi a Jihar Edo: Gaskiyar Abin da Ya Faru

Karanta cikakken labarin a comment

Wani Sabon Ango Ya Shigar Da Karar Amaryarsa Kotu Bayan Gano Tana Da Juna Biyu Na Wata UkuKaranta cikakken labarin a com...
23/02/2026

Wani Sabon Ango Ya Shigar Da Karar Amaryarsa Kotu Bayan Gano Tana Da Juna Biyu Na Wata Uku

Karanta cikakken labarin a comment.

Siyasar Arewa: Takaddama Ta Kaure Tsakanin El-Rufai da Nuhu Ribadu Kan Zargin Siyasa da Shari’aKaranta  cikakken labarin...
22/02/2026

Siyasar Arewa: Takaddama Ta Kaure Tsakanin El-Rufai da Nuhu Ribadu Kan Zargin Siyasa da Shari’a

Karanta cikakken labarin a comment.

Shagalin Biki: An Kashe Sama da Naira Miliyan 700 a Wajen Wani BirthdayCikakken labarin yana comment
10/02/2026

Shagalin Biki: An Kashe Sama da Naira Miliyan 700 a Wajen Wani Birthday

Cikakken labarin yana comment

Address

Lagos Harbour

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when HausaFresh posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share