Danbaiwa Collection

Danbaiwa Collection We buy and salea

🔴 DA DUMI DUMI - Shugaban kasar Tunisia Beji Caid Essebsi ya mutu yau ya na da shekaru 92 bayan fama da rashin lafiya
25/07/2019

🔴 DA DUMI DUMI - Shugaban kasar Tunisia Beji Caid Essebsi ya mutu yau ya na da shekaru 92 bayan fama da rashin lafiya

19/07/2019

Kasar Algeria ta lashe gasar AFCON bisa doke Senegal datayi daci daya mai ban haushi (1-0)

'Yan wasan Aljeriya lokacin da s**a yi sujada don murnar lashe gasar cin kofin kasashen Afirka ️⚽️
19/07/2019

'Yan wasan Aljeriya lokacin da s**a yi sujada don murnar lashe gasar cin kofin kasashen Afirka ️⚽️

Mikel Obi yayi ritaya dan wasan Super Eagle ya ajiye bugawa tawagar Nigeria wasa, a yayin da sukeyi ta uku a wasa Africa...
18/07/2019

Mikel Obi yayi ritaya dan wasan Super Eagle ya ajiye bugawa tawagar Nigeria wasa, a yayin da sukeyi ta uku a wasa Africa Cup of Nation.

17/07/2019

Akwai yiyuwar haka tukin a daidaita sawu a jihar kano -- Baffa babba dan agundi

    of  Super Eagle ta doke Kasar Cameeron daci (3 - 2)
06/07/2019

of

Super Eagle ta doke Kasar Cameeron daci (3 - 2)

Barrister Audu Bulama bukarti yayi karin haske akan shari'ar Abba da Ganduje. Yaushe za a kammala shari'ar?Barrister Aud...
05/07/2019

Barrister Audu Bulama bukarti yayi karin haske akan shari'ar Abba da Ganduje.

Yaushe za a kammala shari'ar?
Barrister Audu Bulama Bukarti ya yi mana bayanin abubuwan da za su faru daga ranar 13 ga watan Yuli idan kotu ta koma zamanta kamar haka:

Masu kara za su gabatar da shaidunsu
Daga nan kuma sai a bai wa wadanda ake kara su ma su gabatar da nasu shaidun
Kotun za ta saurari abin da ake kira jawaban karshe, inda wadanda ake kara za su fara jawabin karshen
Daga nan ne kuma sai a bai wa bangaren masu kara su gabatar da nasu jawabin na karshe
Kotun za ta sake bai wa wadanda ake kara damar mayar da martani kan jawabin karshe da masu kara s**a yi
Bayan sauraron jawaban karshe da martani sai kotu ta sa ranar yanke hukunci.
Daya daga cikin hukunci uku da kotu za ta iya yankewa

Kotu za ta iya korar karar da Abba Kabir Yusuf, inda za ta tabbatar da Gwamna Ganduje da cin zabe
Kotu za ta iya ayyana Abba Kabir Yusuf da wanda ya ci zabe
Kotun za ta iya soke zaben domin a sake
Idan hukuncin da kotun sauraron kararrakin zaben ta yanke bai gamsar da daya daga cikin bangarorin ba, sai su garzaya kotun daukaka kara.

Yaushe za a yanke hukunci?
Ita dai wannan kotun ta sauraron kararrakin zaben na da kwanaki 180 ta yanke hukunci daga ranar da aka shigar da karar.

Kotun Daukaka Kara na da kwana 60 ta yanke hukunci, inda ita ma Kotun Koli take da kwanakin 60 ta yanke nata hukuncin.

YAUSHE ZA'A YANKE HUKUNCIN ZABEN KANO A ranar Alhamis ne kotun mai sauraron kararrakin zaben gwamna ta fara zaman share-...
05/07/2019

YAUSHE ZA'A YANKE HUKUNCIN ZABEN KANO

A ranar Alhamis ne kotun mai sauraron kararrakin zaben gwamna ta fara zaman share-fage a kan karar da ke gabanta.

Abba Yusuf, wanda aka fi sani da "Abba gida-gida", ya sha kayi a hannun Gwamna Abdullahi Umar Ganduje a karashen zaben da aka yi, duk da cewa shi ne kan gaba a zaben farko wanda bai kammala ba.

Sai dai masu sa ido na gida da waje sun soki yadda aka gudanar da karashen zaben suna masu cewa an tafka magudi, zargin da jam'iyyar APC da kuma hukumar zabe s**a musanta.

Kotun dai tana da kwana 180 ne ta yanke hukunci daga ranar da aka shigar da karar. A ranar 11 ga watan Afrilun 2019 ne Abba ya shigar da karar.

Ke nan kwanaki 97 ya rage ita wannan kotu ta kammala shari'ar domin yanke hukunci.

Zaman kotun na ranar Alhamis wanda mai shari'a Halima Shamaki ke jagoranta, ya mayar da hankali ne kan tantance bayanai da korafe-korafen da bangaren masu kara da na masu kare kai s**a gabatar.

Address

Lagos
DEIRAHDUBAI

Telephone

+971524864835

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Danbaiwa Collection posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Danbaiwa Collection:

Share