Ya'u Bulama

Ya'u Bulama Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Ya'u Bulama, Business Center, Lekki.

05/09/2023
Tabbas Akwai Alamar  Chin- Nasara  Arayuwar-  Abubakar Mohammad K- Baaa Zanna Dujiman Gujba- Dubadaganin Yadda- Jama'a S...
28/09/2022

Tabbas Akwai Alamar Chin- Nasara Arayuwar- Abubakar Mohammad K- Baaa Zanna Dujiman Gujba- Dubadaganin Yadda- Jama'a Suke Masa Fatan Alkhairi Dama Yawan Bashi Lambar Yabo- Ta Musammamma Wadda Yake- Gani-

Tabbas- Ka'ajin Jama'a A Wannan Jiha tamu ta Y0be State Mai Albarka S**anyi Zancen- Baa Zanna Dujiman Gujba Abisaga Yadda Yake Baiwa Jama'ar Jihar Yoben Musammamma Matasa Yan' Uwansa Da Suke Guji Duk Abun da Zai Subar Musu Da Kimar Su Kamar Yadda- Jama'a Da Dama Na iya Saudarar Jama'a Musammamma Matasa Domin Cimma Burinsu Wadda Daga Sun Chika Burin Nasu Saisu Watsardaku- Matasa Dan- Haka Baa Zanna Dujiman Gujba Yawan ci Yasha Fitowa A Kafafen Gidan Radio Musammamma A Wannan Jiha tamu ta Y0be State Mai Albarka

Yadda' Bawai Al- ummar Jihar Yoben Shawarwarin Kwarai Da Nuna musu Cewa Watan Wata Rana Matasan Sune Manyan Gobe Wadda Na Zannan Dujuman Gujba Ke Cewa Kowa yagyara Yau- Nashi Kafin Gobe-

Shawarwarin Alherin Da Bazan Yake Baiwa Jama'a Musammamma Al- ummar Jihar Mu ta Y0be State Gama Iyaye Cewa Da- Suna Saka Idanu Akan Yaransu Bisaga Bibiyan Yaran Nasu Da Sunan Cewa Da Suke Ma'amala Da Zaman Take wa- Dan' Gudun Fadawan Yaran Nasu- Ga Wata Mummunar Rayuwa Musammamma A Wannan Zamani Yadda Jama'a Suke Sakacin- Rashin Kula Da Yaran Nasu Wadda Watan Wata Rana Yaran - Idan S**a Hadu Da 6atagarin Abokai Ka' iya Sanjawa- Yaran Mutane Tarbiya Wadda Zakaga Yaron Ka Watan Wata Rana Yaron Ka Iya Shaye Shaye Wadda

Daganan- Zakaji Iyaye Nacewa A'ina Yaran Nasu S**a Samun Wannan Nasu na Shaye Shaye Da Munguwar Rayuwa Marar Kyau- Wadda Asalin Lefin Iyayen- ne Da Sun- Bar yaron Nasu basa Bibiyan Wadda- Yake- Mu'a Mala Dasu..

Haka- Abun Ke Faruwa Wadda Idan Idan Mutum Yana Shaye Shaye Musammamma ma- Yara Ka- Ka'iya Aikata Duk- Wani Abu Marar Kyu Wadda Iyayen Zasuyi Nadaman Wannan Hali Yaran Nasu S**a Shiga..

Alhamdu Lillahi- Allaah yasa- A Wannan Jiha tamu ta Y0be State A Karkashin Mulkin H.E Mai- Mala Buni Governor of Y0be State yana- iya Kokarin Gaske Wajjan Tabbatar Yaga Matasan Jihar Tasa Ta Yobe State Sun- Fahimci Shaye Shaye Ba Abune Maikyau ba..

Ya Allaah Yashirya Mana Zuri'ar mu- Al- Farmar Khatimun Nabiy Wa Imanun Mursalina( S.A.W)

17/08/2022

Masha Allaahu

Address

Lekki

Telephone

+2349011923781

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ya'u Bulama posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share