07/10/2026
🐂🐃 SABABBIN FATA SUN SAUKA A KANO! 🇳🇬
Muna da fatar shanu da ta Buffalo (Hide & Skin) masu kyau, sabbin kaya da aka kawo Kano.
📦 Ana samun:
• Fata ta shanu
• Fata ta Buffalo
• Ana sayarwa da PCS
• Ana iya yin KONTENA ga masu bukatar yawa
• Masu sayen kaya da yawa da ƙananan kaya duk muna maraba da su.
🤝 Masu kasuwanci, dillalai, wholesalers da buyers daga Kano da sauran jihohin Arewa — ku tuntube mu.
📍 Kano, Nigeria
📲 WhatsApp: 070 656 90010
📦 Idan kana neman fata mai yawa ko kana son yin oda, ka turo mana da adadin PCS ko girman kayan da kake bukata.