Ibrahim Umar kida

Ibrahim Umar kida My Name is Ibrahim(Ubale) I am an Electrician, IT/Engineering Officer, Sound Engineer at Dandal Kura Radio International Limited

Zuwa ga Prof. Ibrahim Maqari Zaria limamin masallacin juma'a na National Mosque Abuja, Nigeria.Nima ina da tambayoyi zuw...
18/01/2024

Zuwa ga Prof. Ibrahim Maqari Zaria limamin masallacin juma'a na National Mosque Abuja, Nigeria.

Nima ina da tambayoyi zuwa ga Prof. Maqari game da fatawarsa akan halascin zina ga maccen da take cikin lalurar yunwa.

To sai macce tayi aiki da wannan fatawa tayi zina to idan ciki (juna biyu ) ya shiga to ga Tambayóyin

1- Me Shari'a ta faɗa game wannan juna biyun?

2- Idan ta haihu meye sunan da Shari'a ta baiwa ɗan?

3- Da za'a k**a su a wannan lokacin suna zina da shedu 4 za'a zartar masu da haddi?

4- Shin yana halasta a zubar da wannan juna biyun idan siffar halittar Mutum bata bayyana ga tayin ba?

5- Shin yana halasta a zubar da juna biyun bisa ga lalura da Prof maqari ya faɗa koda juna biyun siffofin halittar Mutum sun bayyana gare shi?

6- Wannan fatawa da Prof. Ya antayota shin tana taƙaituwa ga mata (ƴan mata/budare) ne kawai ko ko har da matan aure da mazajen su s**a gagara ciyarda da su?

Dan Allah wanda keda wata hanya ta isar da waɗanda nan tambayoyi ya taimaka man ya isar mani da su izuwa ga Prof. Ibrahim

16/01/2024

Yawwa Anzo Wajan

16/01/2024
16/01/2024
15/01/2024
07/01/2024

Mshaliza Family

01/11/2023

Assalamu alaikum warahmatullah

Address

Maiduguri

Telephone

+2347037917477

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Ibrahim Umar kida posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Ibrahim Umar kida:

Share