Alfakki bukar aji

Alfakki bukar aji Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Alfakki bukar aji, Business service, Ramat motors, Maiduguri.

28/12/2024

Farashin duk Pi guda ɗaya na GCP shine: $314,159

UXUY WalletUXUY Wallet sabuwar wallet ce k**ar yadda Trust Wallet, Phantom Wallet da MetaMask, sai dai ita akan Telegram...
28/12/2024

UXUY Wallet

UXUY Wallet sabuwar wallet ce k**ar yadda Trust Wallet, Phantom Wallet da MetaMask, sai dai ita akan Telegram take, kwana biyu da aka fara farming ɗin native token ɗinsu mai suna $UP da zasuyi launching nan bada jimawa ba. Cikin ta yana k**a da yadda ake Mining ɗin Fintopio. Sai dai shi yazo da sauki, ba'a fasa dutse, wasu task ne kawai da akeyi sai farming bayan awa huɗu a dannan sau ɗaya.

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_5525016884_inviteEarn
Sunyi Raising ɗin $10.2 million. Sannan sun samu funding da kuma backing daga Binance Labs da wasu manyan kamfanunuwa a duniyar crypto irin su Bixin Ventures, da Matrix, MEXC Ventures, da Kucoin Ventures. Yanzu haka Application ɗinsu yana kan Playstore, za'a iya samun alkhairi dasu sosai.

https://t.me/UXUYbot/app?startapp=A_5525016884_inviteEarn

Already sunyi integrating ɗin SUI Blockchain, TRON, BSC, Solana, Ethereum, da kuma TON, Fantom, Avalanche, Core, Linea, Aptos dama sauran wasu Layer one Blockchain, sune na farko da s**a zo da wannan tsarin a Telegram na Multichain Wallet. Mu jarraba sa'ar mu.

Allah ya bamu sa'a.

ibnl qaiyim yace: Ayyukan sabo kan shafe Albarkar Rayuwa da Albarkar Arziqi da Albarkar ilimi da Albarkar Aiki da Albark...
09/03/2024

ibnl qaiyim yace:
Ayyukan sabo kan shafe Albarkar Rayuwa da Albarkar Arziqi da Albarkar ilimi da Albarkar Aiki da Albarkar da,a👌

Na kasance ina yawan tambayar me yasa mutuwa ke zaɓar mafifita daga cikin mu, ! Sedai daga qarshe na sami Amsa cikin kal...
29/02/2024

Na kasance ina yawan tambayar me yasa mutuwa ke zaɓar mafifita daga cikin mu, ! Sedai daga qarshe na sami Amsa cikin kalmar ɗayansu : (( saboda sunci jarabawa ne da wuri babu buƙatar samuwar su 😢😢

Talauci ba Aibi bane, Aibi shine lokacin da kakewa talakawa girman kai,  Al'hali kaiɗin halitta ce k**ar su 👌
19/02/2024

Talauci ba Aibi bane,
Aibi shine lokacin da kakewa talakawa girman kai,
Al'hali kaiɗin halitta ce k**ar su 👌

Manzon Allah s.a.w yace na leka jikin aljanna  Sai Naga yawancin Yan aljanna talakoki ne  Kuma na lega cikin wuta da na ...
18/02/2024

Manzon Allah s.a.w yace na leka jikin aljanna Sai Naga yawancin Yan aljanna talakoki ne Kuma na lega cikin wuta da na gani yawancin su Mata ne

09068142514
17/02/2024

09068142514

Hathisi ne an karbo daga na Aisha uwarmu   tace manzon tsira s a w ya kasan ce Yana Bata umarni akan tana yin addu a sbd...
17/02/2024

Hathisi ne an karbo daga na Aisha uwarmu tace manzon tsira s a w ya kasan ce Yana Bata umarni akan tana yin addu a sbd idon jama a

Muna siyar da data Mai arha
15/01/2024

Muna siyar da data Mai arha

10/02/2023

Karku Manta Annabi Sallallahu alaihi Wasallama 🥰 Yace Duk Wanda Yaimin Salati Ɗaya Allah Zai yi Masa Goma Wannan Garabasa Har ina

اللهم صل على سيدنا محمد وعلى اله واصحبه وسلم 🥰

07/02/2023

Zamuyi Kudin 💵
Zamuyi Auren 💑
Zamuje Makka 🕋
Zamu shiga Aljannah Tare da Manzon Allah (ﷺ)😍

Address

Ramat Motors
Maiduguri
IBRAHIMA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Alfakki bukar aji posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Alfakki bukar aji:

Share