21/08/2021
MANZON ALLAH (SAW) YAYI HANI A KAN YIN KAMANCECENIYA DA YAHUDU DA NASARA!
shagula domin murnan zagayowan ranar haihuwa.
Wannan yana daga cikin kamanceceniya da YAHUDU DA NASARA da ya shahara a wannan zamani, har wasu suke ganin dan ba su yi ma ƴaƴansu ba kaman sun tauyesu ne!!!
Ahir ɗinku da kamanceceniya da waɗanda ba musulmai ba ya ku Al'ummar Annabi Muhammad tsira da aminci su ƙara tabbata a garshi.
Allah ya albarkaceku da zuri'arku🌷
TELEGRAM
https://t.me/Zaurandalibanilimi