TRADE BTC COIN

TRADE BTC COIN Yanada kew kai abu mekew ko ka iya magana mekew yawadatar hakanma�

Masha Allah ansamu wata,Muna kyautata zato, Insha Allah zatai abin kirki sosai, ba mining bane, farming ne kuma ba wahal...
05/09/2024

Masha Allah ansamu wata,
Muna kyautata zato, Insha Allah zatai abin kirki sosai, ba mining bane, farming ne kuma ba wahala ko kadan 5 minutes kagama,

Kaduba comment section 👇👇👇
Khairan Insha Allah zamu samu Alheri

https://t.me/boolfamily_bot/join?startapp=E43FA

According to the roadmap outlined by Daily Wallet, the Daily tokens are planned to be listed on both centralized (CEX) a...
25/03/2024

According to the roadmap outlined by Daily Wallet, the Daily tokens are planned to be listed on both centralized (CEX) and decentralized (DEX) exchanges during the first quarter of 2024. Furthermore, their official statement on the X platform suggests that the final stages of this process are imminent, indicating that the much-anticipated token listing is on the horizon.

https://t.me/DailyWalletBot?start=1656164439

11/03/2024

Up%

ETH/USDT Price target $4100

11/03/2024

Up%

BTC/USDT target price $73k

Na farko Abu mai mahimmanci shine ka 'a Dana, seedphrasena biu  kuma private keyNEAR WALLET yadda zaka samu seedphras da...
03/02/2024

Na farko Abu mai mahimmanci shine ka 'a Dana, seedphrase

na biu kuma private key

NEAR WALLET yadda zaka samu seedphras da private key naka, bayan kashiga NEAR WALLET, TA Telegram dinka, cen sama zaka ga alamar setting sai ka kashi ga gurin toh nanne zaka ga seedphrase da private key, sai kasamo ka boye abinka,inda bazakamanta ba, kukuma kasamu takarda karubuta guda biu ko 3 ka ajjesu

Wanda baida shi ga link kaje ka bude ta telegram ake budewa

Kashi ga nan
https://t.me/herewalletbot/app?startapp=512968

Well, ko baka crypto, ko baka mining ina baka shawarar kayi mining din $HOT. Wannan shawarace ta yan uwantaka, check comment section

FROM ZERO TO HERO 002Mu ɗauki misali da project ɗin ATHENE NETWORK.Yanzu ana mining ɗin Athene network akan wayar hannu ...
12/01/2024

FROM ZERO TO HERO 002

Mu ɗauki misali da project ɗin ATHENE NETWORK.

Yanzu ana mining ɗin Athene network akan wayar hannu ta android ko Iphone, duk abinda kayi mining na wannan project ɗin ana tura maka shi ne cikin wallet ɗinka a matsayin GEM, idan aka ce GEM ana nufin "Dutse mai daraja" kenan, kamar s
dai kace "Gold"

Shi GEM ɗin a duk bayan wasu lokuta idan ka tara mai yawa za'a converting maka su base on percentage sai a baka ATH.

GEM
Shi GEM a halin yanzu ana siyansa a kasuwar bumburuntu (Black market) akan farashin ₦3 kowane ɗaya.

BARI NA BUGA MISALI DA "NI" MAI WANNAN RUBUTUN.
A kullum ina mining ɗin wannan project ɗin, yanzu matakin mining ɗina yakai ga ina samun guda 500+ a kullum, kenan hakan yake nuna cewa ina samun ₦1,500 a kullum kenan tunda farashin kowane GEM ɗaya ₦3 ne.

Idan kullum zan samu ₦1500 ta hanyar wannan mining ɗin, kenan duk watan duniya ina da ₦45,000 kenan cip-cip, wannan fa ina kwance ne zan riƙa samun waɗannan kuɗaɗen, kuma wannan aikin bazai hana min kowane irin aikin da nakeyi ba, walau aikin gomnati, kasuwanci, kiwo ko noma na ba.

Yo to me na manta?

✓• Albashi na ya shiga a ƙarshen wata.
✓• Nayi lissafin shago na samu riba a ƙarshen wata
✓• Na kuma shiga yanar gizo-gizo na sayar da GEM ɗina a karshen wata.

Daɗi kan daɗi kenan, wai kunama ta harbi gyambo.

KAIMA ZAKA SAMU.
Irin waɗancan kuɗaɗen da nayi bayaninsu a sama cewa zan riƙa samu, kaima zaka samu idan kaso.
Kawai zuwa zakayi ka ɗauko wayarka ka shiga playstore kayi typing ɗin "ATHENE" kayi Downloading ɗinsa kayi rajista kaima ka fara.

Daga nan zuwa sati biyu ko uku zaka iya kaiwa irin matakin da nake a yanzu, amma sai idan kullum kana shiga kana yin Mining ɗin, sannan kuma sai kayi KYC (Shi KYC ɗinsa mai sauƙin gaske ne), kuma ba sai ka jira an turo maka ba, kana yin rajista kawai zaka iya shiga kayi KYC ɗinka.

Zan ajiye referral code da zakayi amfani dashi a comment section "ba wai don neman referral ba" sai don kawai ƙa'idarsu ce haka sai da referral code kafin ka iya kammala rajista ɗin.

Allah ta'ala yasa mu dace ya kuma sa mu amfana.
..✍🏼
Ibrahim Ra'ees Abou Mous'ab

09/01/2024

Daga yanzu Dug abinda katara xan siya

Kaje play store ka sauke ATHENE App kayi register da gmail kafara mining

Ta hannun hagu can sama ka danna inda alaman kan mutum (profile), ka cike bayanai da suke bukata

Gurin referral sai kasa ka wannan

code b3676496d5

Zan aje comment sessions

Address

Maiduguri

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when TRADE BTC COIN posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to TRADE BTC COIN:

Share