18/03/2023
Assalamu alaikum warahmatullahi wabar katuhu,mata wannan wata sabuwar group ne dana bude Wanda zai taimaka wa mata yan uwana wurin koyon sana o i Wanda ake yi kana zaune a gida,Kuma abubuwan da zamu koyar sune kaman su shampoo,tularen wuta,humra,collecture da sauransu sbd haka Mana comment naku shi zai nuna min Kuna bukata nagode