01/08/2023
Ashiga wannan link din sai ayi register da SMEDAN.
Zasu turi muku certificate a email instantly
https://smedanregister.ng/
I dan s**a turo muku certificate din sai kuma ku shiga wannan link din kuyi applying na kuddin 👇
https://cip.smedan.gov.ng/
Allah yasa a dace amin ya rabbi