Muhd Bukar GSM

Muhd Bukar GSM M.B.C Enterprise tangaran caps

Somewhere in Nigeria.๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ
29/05/2026

Somewhere in Nigeria.๐Ÿ‡ณ๐Ÿ‡ฌ

hhhhhhhhh
21/04/2026

hhhhhhhhh

Da Dumi Dumi

Cutar COVID-19 ta sake ษ“ulla a Nijeriya

Copied Daga Shuaibu KailaA watan MARCH BILLAHILLAZI LAA ILAHA ILLA HUWA! ina cikin damuwar da nake tsoron kar hawan jini...
16/04/2026

Copied Daga Shuaibu Kaila

A watan MARCH BILLAHILLAZI LAA ILAHA ILLA HUWA! ina cikin damuwar da nake tsoron kar hawan jini ya k**ani ko wata cuta sbd tsananin baฦ™inciki, ฦ™unci, damuwa, rashin mafita kwata-kwata a rayuwata!
Amma sai na dage da abu biyu:
Na farko Sallar Dare ra'a biyu nake yi amma a kowace ra'a ina karanta ฦ˜UL-HUWA ฦ™afa ษ—ari zai k**a ฦ˜UL-HUWA ฦ™afa ษ—ari biyu kenan a raka'a Biyu, da kuma doguwar Addu'a kala-kala a cikin Sujjadah.

Na biyu na nacewa wannan ADDU'AR:
ู„ูŽุง ุฅูู„ูฐู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ู ุงู„ู’ุญูŽู„ููŠู…ูุŒ
ู„ูŽุง ุฅูู„ูฐู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุฑูŽุจู‘ู ุงู„ู’ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ู’ุนูŽุธููŠู…ูุŒ
ู„ูŽุง ุฅูู„ูฐู‡ูŽ ุฅูู„ู‘ูŽุง ุงู„ู„ู‘ูŽู‡ู ุฑูŽุจู‘ู ุงู„ุณู‘ูŽู…ูฐูˆูŽุงุชู ูˆูŽุฑูŽุจู‘ู ุงู„ู’ุฃูŽุฑู’ุถู ูˆูŽุฑูŽุจู‘ู ุงู„ู’ุนูŽุฑู’ุดู ุงู„ู’ูƒูŽุฑููŠู…ู.

Ba dare babu rana kodayaushe ina maimaitata da yaฦ™ini na rantse da Allah 31 MARCH Allah ya warware mun duk wata matsalata da take damuna kwata-kwata k**ar bata faru ba a rayuwata.

Babban muhimmun abu shine yayinda kake Addu'a ka yi da yaฦ™ini cewa Allah ya amsa.

WARNING  WARNING  WARNINGPls If you are living aroundKaduna Kogi KanoKatsina Abuja NassarawaSokoto Zaria BauchiGombeJosP...
14/04/2026

WARNING WARNING WARNING

Pls If you are living around
Kaduna
Kogi
Kano
Katsina
Abuja
Nassarawa
Sokoto
Zaria
Bauchi
Gombe
Jos

Please Don't Come out tomorrow by 8:00am.
Even if you will come out tomorrow please don't come out with your car, machine or bicycle, just stand one place and be observing.
I will be learning how to drive Caterpillar. I will pass those areas. I no won jam anybody abeg ๐Ÿ™

ใ‚š ใ‚šviralใ‚ท

Yanzu manyan sojojin nigeria na arewa ake kashewa cikin kwanciyar hankali wai me yake faruwane Allah yasauwake
13/04/2026

Yanzu manyan sojojin nigeria na arewa ake kashewa cikin kwanciyar hankali wai me yake faruwane
Allah yasauwake

Bayan muggan hare-hare da 'yan ta adda suke kaiwa talakawan Najeriya.  ฦangaren zafin talauci ma. Dai. Shuwagabannin nan...
13/04/2026

Bayan muggan hare-hare da 'yan ta adda suke kaiwa talakawan Najeriya. ฦangaren zafin talauci ma. Dai. Shuwagabannin nan basu barmu mun runtsa ba...

Ku dubi poverty rate na shuwagabannin

ใ‚š ใ‚šviralใ‚ท #

Alhamdulillah for waking up alive and healthy, May Allah bless our hustle and country ๐Ÿ™New day,new opportunity ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ผGM
12/04/2026

Alhamdulillah for waking up alive and healthy, May Allah bless our hustle and country ๐Ÿ™

New day,new opportunity ๐Ÿ’ซ๐Ÿ’ผ

GM

11/04/2026
Yara Manyan Gobe ๐Ÿ˜†Wai Saida Aka Tada Sallah Kawai Yazo Ya Kutsa Ya Shige Sahu  ๐Ÿ˜‚
11/04/2026

Yara Manyan Gobe ๐Ÿ˜†
Wai Saida Aka Tada Sallah Kawai Yazo Ya Kutsa Ya Shige Sahu ๐Ÿ˜‚

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN ๐Ÿ˜ญBa mutuwa akayi ba Hon Ahmad Uthman Muhammad. ruwan kuddi yake rabawa. Allah Ubangij...
06/04/2026

INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN ๐Ÿ˜ญ

Ba mutuwa akayi ba Hon Ahmad Uthman Muhammad. ruwan kuddi yake rabawa. Allah Ubangiji yasa muma mu shiga wannan inuwar tasa
ใ‚š

Address

Maiduguri
MONDAYMARKET

Opening Hours

Monday 07:00 - 20:00
Tuesday 07:00 - 20:00
Wednesday 07:00 - 20:00
Thursday 07:00 - 20:00
Friday 07:00 - 20:00
Saturday 07:00 - 20:00
Sunday 07:00 - 20:00

Telephone

+2349029609453

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhd Bukar GSM posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Muhd Bukar GSM:

Share