Sen. Bayyah

Sen. Bayyah Pro Tinubu

31/10/2022
05/10/2022

To all our C2 Graduate Beneficiaries.
We are happy to have you!!!

Ai shikenan.... Gaba tafi baya yawa.
17/07/2022

Ai shikenan.... Gaba tafi baya yawa.

Koda naka kaso na kwarai.
06/07/2022

Koda naka kaso na kwarai.

06/07/2022

Flight โœˆ๏ธ from Lagos to Abuja is 1hr 15mins, but from Abuja to Lagos is 75 minutes... Why??๐Ÿ™„๐Ÿ™„

25/03/2022

YADDA ZAKA CIKA SABON TSARIN TALLAFIN NG-CARE.

Yadda za ka cika sabon tallafin NG-CARE na hadin gwiwa tsakanin gwamnati tarayya da kuma world bank wato bankin duniya.

Shi wannan tsarin mataimakin shugaban kasa ne wato prof. Yemi Osinbajo ya kaddamar da shi da niyyar rage radadi da annobar covid19 ta jawo wa mutane da ma kananun masana'antu.

Kimanin zunzurutun kudi har dala million dari bakwai da hamsin 750M$ aka ware wa wannan shiri, wanda ko wacce Jaha za a bata dala million ashirin 20M$, abuja kuma a bata dala million sha biyar 15M$ sai kuma shi wannan shiri na NG-CARES shi ma an ware masa dala million shabiyar wato 15millions dollar's.

Wannan shiri zai taimaka wurin rage radadin tallauci, rashin aikin yi da dai sauransu a tsakanin al'umma. Sannan ba wai iya daidaikun mutane wannan shirin ya kunsa ba, har da kananun masana yantu. Don haka in kana da sana'a ko masana'anta da take da rajista da gwamnati kamar CAC TAX SEMEDAN da dai sauran su, za ka iya cin gajiyan wannan shiri.

Shirin Kamar dai shigen shirin survival fund ne, amma wannan ban da ma'aikatan cikin kamfani amma kima su ma za su iya applying a matsayin individual.

Yadda za ka yi applying wannan shiri shi ne:

*NG-CARES LINKS*

Kowane state da nasu, don haka kowa zai duba link na jiharsa. Wasu states din portal s**a bude domin cikewa, kowa dai da irin nasu. Wasu form suke bayarwa kuma form din kyautane, kowa dai da irin nasu. Don haka kowa ya binciki nasu domin ganin yadda za ka cike na jaharka din.
๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ๐Ÿ‘‡๐Ÿผ

https://cares.plax.ng/sokoto
https://cares.plax.ng/kebbi
https://cares.plax.ng/kaduna
https://cares.plax.ng/borno
https://cares.plax.ng/zamfara
https://cares.plax.ng/kano
https://cares.plax.ng/katsina
https://cares.plax.ng/gombe
https://cares.plax.ng/Niger

https://cares.plax.ng/yobe
https://cares.plax.ng/enugu
https://cares.plax.ng/gombe
https://cares.plax.ng/jigawa
https://cares.plax.ng/plateau
https://cares.plax.ng/kwara
https://cares.plax.ng/lagos
https://cares.plax.ng/anambara

https://cares.plax.ng/jigawa
https://cares.plax.ng/bauchi
https://cares.plax.ng/taraba
https://cares.plax.ng/oyo
https://cares.plax.ng/enugu
https://cares.plax.ng/delta
https://cares.plax.ng/rivers
https://cares.plax.ng/edo
https://cares.plax.ng/benue
https://cares.plax.ng/kogi
https://cares.plax.ng/plateau
https://cares.plax.ng/ondo
https://cares.plax.ng/abia

20/03/2022

SANARWAR DAUKAR AIKI!!

UNICEF da hadin guiwar hukumar kidaya ta kasa zasu dauki yan U-repoters forum da matasa masu shaawar yin aiki a community dinsu mai taken "Universal Birth Registration Scale" Aduk fadin Nigeria.

Zaa gudanar da training din aikin a dukkan fadin kananan hukumomin bayan kammala DAUKAR wayanda zasuyi aikin masu shaawar yi.

Ga mai shawar yin wannan aikin. Sai ya tuntubemu ta hanyar turo mana da sakon kai tsaye ta inbox don ayi masa applying.

MUNGODE

Malumfashi Post

31/08/2017

TED is looking for early-career, visionary thinkers from around the world to join the Fellows program at the TED2018 conference.

20/08/2017

KAIST (Korea Advanced Institute of Science and Technology) is offering fully funded scholarships for international students inย Undergraduate, Masters and P

Address

Malumfashi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Sen. Bayyah posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Sen. Bayyah:

Share