Young imm kd

Young imm kd أَلاَيَارَسُولَ اللَّہِ وَارفَع شِکَايَتِي #إِلَيکَ وَحَالِي مَاتَرَیالعَبدَسَوِّدَا

03/10/2023

MAGANIN TAZARAR HAIHUWA mujarabun insha Allahu Duk Wanda Yakeson yasamu hutun HAIHUWA to gawani SIRRIN Ammanfa Idan Allah yaso Hakan
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
To anarubuta FATIHA Kafa Daya kawanke kasha Tareda qwallon ZURMAN ɗaya Shekara Daya kenan idankuma biyu ne FATIHA Kafa biyu qwallon ZURMAN biyu To amma acikin FATIHA Akwai RADI Guda biyu To zakabude su dansa asamansa yake To kaikuma zakadigashi aqasansa awanke rubutun abaiwa matar tasha To bazatasamu cikinba saibayan shekara biyun kokuma uku yadangantadai kawai dayanayin Yawan datasha tareda RUBUTUN To Allah yataimakemu Amin summa amin
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Munyi izini gawanda yayi shering Group Group domin sauran su amfana suma

FAHAMIN KARATUN ALKUR'ANI mujarabun insha Allahu ajarabashi agani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugan...
02/10/2023

FAHAMIN KARATUN ALKUR'ANI mujarabun insha Allahu ajarabashi agani Mudai awajanmu mujarabunne kuma kuje kujarabashi kugani To Duk Wanda Yakeson yasamu karatun Alkur'ani mai girma kokuma karatun boko dakuma Na ilimi kodaikai kokuma yaronka kokuma yarinyarka
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 to anarubuta wannan TAKARDAR Kafa Daya Tareda wannan HATIMIN Kafa Daya Ranar LAHADI kawankeshi kasha Tareda ZUMA farar SAQA To insha Allahu Duk Abunda Kaji kokuma kagani arubuce zakarikeshi A qwaqwalwarka wannan sirrin mujarabunne kadaure kajarabayin aikidashi kagani
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇Allah yataimakemu Amin summa amin 0816887494
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Munyi izini gawanda yayi shering Group Group domin yan uwa suma su amfana

MAGANIN DAURIN BAKI mujarabun insha Allahu Duk Wanda Yakeson yadaure bakin Wani mutum kokuma Wasu Mutane Komai yawansu👇👇...
02/10/2023

MAGANIN DAURIN BAKI mujarabun insha Allahu Duk Wanda Yakeson yadaure bakin Wani mutum kokuma Wasu Mutane Komai yawansu
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇 To anarubuta wannan TAKARDAR Kafa Daya ajikin takarda karubuta sunan Wanda akeson ayimawa DAURIN BAKIN acikin gurarenda akabude Kayi layarta kasatacikin tsakiyar gidan TURURUWA To insha Allahu bazakasakejin wannan maganar ba har ABADA TAMUTU kenan musamman ace kaine Da gaskiya
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇Allah yataimakemu Amin summa amin
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Mai neman izni sai yayi shering domin sauran yan uwa su amfana suma

SIRRIN TARA JAMA'A A GURIN DA AKE SON SU TARU,Wanda jama'a costimomi s**a gujeshi ko buduruwa ko bazawara waceceanema ba...
01/10/2023

SIRRIN TARA JAMA'A A GURIN DA AKE SON SU TARU,

Wanda jama'a costimomi s**a gujeshi ko buduruwa ko bazawara waceceanema basa zuwa ko idan akazo akai magana abubuwa suki yuwa, ko Dan kasuwar da komai ya zama Masa sai a hankali

ga sirrin fisa bilillahi ayi Komai zai warware da izinin Allah,
farko za'a Sami furen tumfafiya Mai Dan yawa in sosamune asamu Kamar kwano guda ashanya yabushe, sai a dake asamu tuararen binta Sudan kwalba uku azuba agauraya

sai atofa suratul Yasin kafa daya
suratul maliki kafa daya
suratul waqi'a kafa daya
suratul nabie kafa daya,

masha Allah aiki ya kammala, idan Kai Dan kasuwa ne kullum da safe kafin ka fito gurin sanaarka Katurara, insha allahu Rana ta farko daka fara amfani dashi zaka tabbatar da ingancin wannan sirrin,
idan kuma buduruwa ce ko bazawara Mai Neman mijin aure ita ta turara da safe insha allahu sai Wanda ta zaba,

Mai bukatar hadadden sirrin Yana iya tun tuba ta ta wannan layi, 08168837494 WhatsApp,07011098889 Mai neman izini ayiwa annabi saw salati sannan ayi share zuwa group 3 Dan Wasu amfana,

Asirin sagau asirin sagau asirin sagauIna MASU Neman SIRRIN sagau wato qibugu sadidan wadda kowa ZAI iya hadawa dakansa ...
01/10/2023

Asirin sagau asirin sagau asirin sagau
Ina MASU Neman SIRRIN sagau wato qibugu sadidan wadda kowa ZAI iya hadawa dakansa don yakare Kansa...
👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇👇
Zaka rubuta wannan SIRRIN GABA dayansa daka gani afarar takarda qafa daya to saika SAMO itace Wanda tsawa tafadawa kadaka kazuba akan takardar saikayi laya da ita to saika SAMO fatar goshin kura arufeta ayi laya da ita Babu hanci to magana TAQARE INDAI tana jikinka Babu Wanda ZAI iya kaima duka da komiye yasa Meka

ko dabbace Idan tabiyoka karka gudu tana zuwa gabanka zata fadi takarye Babu wani Abu dazai biyoka da mugunta mutum ko dabba face Yana zuwa gabanka Saiya fadi yakarye nantakene kuma da allah ko yanzu agwada domin atabbatar da wanakalar SIRRI ne muka bayar

wannan SIRRIN shekara da shekaru sai Mai Ido da kwalli mukebawa to Amma yau sabida mugun yanayi da akeciki na famada azzalumai yasa muka futo dashi domin kowa yakare Kansa daga azzalumai sai akiyaye.....
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
Gamasu Neman izinin wannan SIRRIN to saika TURAWA YAN UWA ZUWA WASU GURUP GURUP DOMIN SUMA SU AMFANA DASHI WANNAN SIRRIN
🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏

13/05/2023

Address

Kontagora
Minna

Telephone

+2347011098889

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Young imm kd posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Young imm kd:

Share