Muhammad sani ishaq Nguru

Muhammad sani ishaq Nguru AKARAMUNNASY 😍 ASO ANNABI DUKKAN MAI MATSAYI GURIN ILAHU BAZAIKAIKABA DAN AMINA S A W🎀🎹

Ya Allah a cikin Kwanaki Goma na Ƙarshe na Ramadan, ka karΙ“i azuminmu, sallolinmu da dukkan ibadunmu. 🀲
12/03/2026

Ya Allah a cikin Kwanaki Goma na Ƙarshe na Ramadan, ka karΙ“i azuminmu, sallolinmu da dukkan ibadunmu. 🀲

Ψ₯Ω†Ψ§ Ω„Ω„Ω‡ وΨ₯Ω†Ψ§ Ψ₯Ω„ΩŠΩ‡  Ψ±Ψ§Ψ¬ΨΉΩˆΩ†πŸ˜­Allah ya sadaka da Kakan ka ο·Ί Hakika mutuwarkaTa Sosawa Dukkan Musulmai Rai.
01/03/2026

Ψ₯Ω†Ψ§ Ω„Ω„Ω‡ وΨ₯Ω†Ψ§ Ψ₯Ω„ΩŠΩ‡ Ψ±Ψ§Ψ¬ΨΉΩˆΩ†πŸ˜­
Allah ya sadaka da Kakan ka ο·Ί

Hakika mutuwarkaTa Sosawa Dukkan Musulmai Rai.

Gayyatar Taron Maulidi, Zikirin Juma'a, addu'a da kuma Daurin Auren Khalifa Shariff Nura da Dan Uwan shi Sidi Shariff Ja...
25/02/2026

Gayyatar Taron Maulidi, Zikirin Juma'a, addu'a da kuma Daurin Auren Khalifa Shariff Nura da Dan Uwan shi Sidi Shariff Ja'afarπŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡πŸ‘‡
Rabi'awan Sharif Rabiu Zaria
RΔ™Γ€l SulΔƒΓΏmΓ₯Γ±
Momey Ahmad Sadaukee

Highlights

🎀🎀🎀NA AJJE DUKKANNIN LAMARI YANZU BEGE NA KOMO=^=GANINAKE NAYI NUFIN DAUKAR DALA KAINA BA GAMMO=^=INBA TALLAFAMINI ANNAB...
23/02/2026

🎀🎀🎀NA AJJE DUKKANNIN LAMARI YANZU BEGE NA KOMO=^=GANINAKE NAYI NUFIN DAUKAR DALA KAINA BA GAMMO=^=INBA TALLAFAMINI ANNABI KAI BA WALLAHI SAI BUZUNA.

Wurin addu'ar cika Shekara Bakwai 7 da Rasuwar Maulana Sheikh Alhaji Shariff Rabiu Usman Baba R T A DAGA RABI'AWA SHARIF...
21/02/2026

Wurin addu'ar cika Shekara Bakwai 7 da Rasuwar Maulana Sheikh Alhaji Shariff Rabiu Usman Baba R T A DAGA RABI'AWA SHARIF RABIU USMAN BABA NGURU

Momey Ahmad Sadaukee
Mai Hafizai Mai Hafizai
Rabi'awan Sharif Rabiu Zaria

Kai Tsaye kenan Awajen Saukar Al'Qur'an Mai Girma Na Cikin Shekara Bakwai 7 dawafatin Maulana Sharif Rabi'u Usman Baba R...
20/02/2026

Kai Tsaye kenan Awajen Saukar Al'Qur'an Mai Girma Na Cikin Shekara Bakwai 7 dawafatin Maulana Sharif Rabi'u Usman Baba R.T.A TARE DA SHAN RUWA

RABI'AWA SHARIF RABIU USMAN BABA NGURU

Momey Ahmad Sadaukee
@

UBANGIJI ALLAH YAKARA HASKAKA MAKWANCI SABIDA ANNABI MUHAMMAD S A W πŸ™
20/02/2026

UBANGIJI ALLAH YAKARA HASKAKA MAKWANCI SABIDA ANNABI MUHAMMAD S A W πŸ™

✨ "Yau shekaru bakwai kenan da rabuwar jiki, amma ruhin Maulana yana raye cikin zukatan masoya Ya Allah Ka haskaka kabar...
20/02/2026

✨ "Yau shekaru bakwai kenan da rabuwar jiki, amma ruhin Maulana yana raye cikin zukatan masoya Ya Allah Ka haskaka kabarinsa da nΕ«rin rahama, Ka sanya shi cikin zaΙ“aΙ“Ι“unka. Ba mu yi bankwana ba, sai dai mun ce: sai mun haΙ—u a Aljanna, in shaa Allah
Allah Ya Ninka Rahama Maulana Jikan Fatima Ya Mana Irin Taku Saboda Kamiluzzati 🀲

Salam Barka da shan ruwa da fatan Allah ya karbi ibadun mu AminIna mai amfani da wannan dama wajen sanar daku cewa Gobe ...
19/02/2026

Salam
Barka da shan ruwa da fatan Allah ya karbi ibadun mu Amin

Ina mai amfani da wannan dama wajen sanar daku cewa Gobe Juma'a 3/4 ga watan Azumin Ramadan Baban mu kuma Shehin mu Alhaji Shariff Rabiu Usman Baba R T A zai cika Shekara Bakwai da Rasuwa (7)

Insha Allah za'a gabatar da addu'a a nan Zawiyyar sa gobe Juma'a tare da Zikirin Juma'a da kuma Shan ruwa

Za'a fara Zikirin Juma'a ne da Misalin karfe 5:30 zuwa 6:00 sai kuma a daura da addu'oi a gare shi daga nan kuma sai a Sha ruwa

Muna fatan zaku kasance a wannan wuri gobe Dan nuna soyayya gare shi da Iyalen sa

Allah ya jikan sa yayi masa rahama albarkacin fiyayyen Halitta S A W

Sanarwa
Sulaiman Iliya Jibril Dan Amanan Shariff Rabiu Usman Baba R T A πŸ™

SHARIF HASSANU TARE DA SHEHI MAI TAJUL'IZZI WANNA IRIN FATA ZAKU MUSU
05/02/2026

SHARIF HASSANU TARE DA SHEHI MAI TAJUL'IZZI WANNA IRIN FATA ZAKU MUSU

MAHAIFIN MU YA ƊAUKE MU KAMAR ABOKAN SA.Yana kiran mu muyi raha muyi fira Kamar yanda mutane suke gani a faifayin video ...
05/02/2026

MAHAIFIN MU YA ƊAUKE MU KAMAR ABOKAN SA.

Yana kiran mu muyi raha muyi fira Kamar yanda mutane suke gani a faifayin video sa.

Tabbas rasuwan mahaifin mu Munji daban amma yanda muka ga jama'a abun ya karfafa mana gwuiwa.

Soyayyar sa da annabi (S. A. W) ta jawo masa wanan kaunar da al'uma suke masa.

Mahaifin mu ba me kuΙ—i bane kamar yanda mutane suke tunani, mahaifin mu in ya samu kudi yana rabawa kashi 3.

Kashi 1 ya ware wa iyalan sa

Kashi 1 ya rabawa wa jama'a kyauta

Kashi 1 ya ajiye Sabida Maulidin fiyayyen Halitta zuwa wata shekara.

Ibrahim Inyas Kusfa (RIGI RIGI)

93-02-26

🎀🎀🎀YA KE BABUSSALAM YAU GAWANI BAKON SHA'IRI=^=KECE KOFAR DA KINKAFI KOFOFI NAI NAZZARI=^=WANDA DUK YA SHIGEKI KOWAYE YA...
04/02/2026

🎀🎀🎀YA KE BABUSSALAM YAU GAWANI BAKON SHA'IRI=^=KECE KOFAR DA KINKAFI KOFOFI NAI NAZZARI=^=WANDA DUK YA SHIGEKI KOWAYE YAZO ALMAJIRI=^=KAN YA KAI BABUL BAKIHI YAKE KOMAWA TAJIRI=^=GANI AYI MUN ISO DUKDA DAI BANKAI MATSAYIN ASAN NAXO BA.

Address

Nguru
630

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muhammad sani ishaq Nguru posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share