Abba Muhammad Shehu

Abba Muhammad Shehu I Abba Muhammad Shehu From Nguru Local Government Area!

Aure ko LagosAciki Biyu Dole Za,a Daya?
04/01/2025

Aure ko Lagos

Aciki Biyu Dole Za,a Daya?

Shugaban Kasar Korea Ta Kudu (Kinjan Un) Yasha Alwashin Kyara Nigeria Cikin Shekara Daya!DAGA Commrd: Abba Muhammad Sheh...
08/10/2024

Shugaban Kasar Korea Ta Kudu (Kinjan Un) Yasha Alwashin Kyara Nigeria Cikin Shekara Daya!

DAGA Commrd: Abba Muhammad Shehu

Kinjan Un Yasha Alwashin Kyara Nigeia Cikin Shekara Daya Sai Dai Wasu Naganin Hakan Kamar Da Wuya Acce Cikin Shekara Daya Zai Iya Kyara Nigeria Ni Kuma Sai Nake Ganin Zai Iya Kyarata!

Kinjan Un Shi Ne Shugaba Tilo Guda Ya Kashe Kanin Baban Sa Saboda Yayi Kyankyadi A Zaman Wani Metting Da Sukayi Kuma Yayi Hakan Ne Saboda Yana Zargin Sa Da Gazawa Wajen Nauyi Da Ya Rataya Akan Sa Na Al,ummar Da Yake Jagoranta A Kasar Korea!

Amma Ya Kuke Gani Idan Akace An Bashi Shugaban Ci Nigerian Na Shekara Daya Kaga Kenan Duk Wanda Ak**a Da Sa Hannun Sa Wajen Ta,adanci Ko Kuma Yana Taimaka Yan Ta,,ada To Shafawa Kansa Ruwa Mudai Fatan Mu Allah Yasa Kinjan Un Yazama Shugaban Kasar Nigeria Ko Na Shekara Daya Ne Da Yafada A Baya!

Ni Dai Zargin Da Nakeyi Shi Ne Shi Kinjan Un Yana Ganin Gazawar Shuwagabanin Nigeria Ne Wannan Dalilin Yasa Yake Ikirarin Inde An Bashi Shugabanci Nigeria Cikin Shekara Daya Zai Iya Seta Komai Da Komai Yadawo Cikin Hayaicin Sa Tin Daga Kan Matsalar Tsaron Nigeria Tsadar Rayuwa Wutar Lantarki Inganta Noma Da Ilimi Yin Tituna Birni Da Kauye Da Duk Wani Abu Da Talakan Nigeria Yake Mora Na Yau Da Kullum!

To Mudai Yan Nigeria Kuma Muna Fatan Allah Yasa Komai Ya Kyaru Kamar Yanda Kowa Yake Zato Kuma insha Allahu Hakan Sai Tafaru Baya Da Haka Muna Kara Jan Hankali Mutane Akwai Sabuwar Jam,iyar Da Ake Reno Wacce Matasa Ne Suke Sa Ran Zuwa Zabe Mai Zuwa Zasu Iya Karbar Ragamar Mulkin Nigeria Da Yardar Allah Mudai Fatan Mu Allah Yabamu Nasara Amen Ya Allah.

Via: Abba Muhammad Shehu
08/October/2024.
__________________________________

Idan aka ba ni Nijeriya nayi masu mulkin mallaka, a cikin shekara ɗaya zan mayar da su cikin rukunin manyan ƙasashen dun...
07/10/2024

Idan aka ba ni Nijeriya nayi masu mulkin mallaka, a cikin shekara ɗaya zan mayar da su cikin rukunin manyan ƙasashen duniya, Cewar matashin Shugaban ƙasar Koriya ta Arewa Kim Jong Un.

Kuma wlh zai iya kyarata in kuma karyane Dan Allah ku kwada bashi ku yanda zai kyarata tinda ku kasa!

Kinga Un sannu da kokari!

Jagora Abun Koyi Samun Irin A Wannan 'Karni Sai Anyi Dagaske imamu Khalifa Fatihu.Allah Yakarama Lafiya Da Nisan Kwana M...
07/10/2024

Jagora Abun Koyi Samun Irin A Wannan 'Karni Sai Anyi Dagaske imamu Khalifa Fatihu.

Allah Yakarama Lafiya Da Nisan Kwana Masu Albarka Dan Alfarmar Saiyuduna Rasulilashi S.A.W

Barka Mu Da Wannan Rana Ta Litinin Muna Yiwa Al,umma Fatan Allah Ya Cikawa Kowa Burin SaYa Allah Kayi Mana Arziki Mu Ziy...
30/09/2024

Barka Mu Da Wannan Rana Ta Litinin Muna Yiwa Al,umma Fatan Allah Ya Cikawa Kowa Burin Sa

Ya Allah Kayi Mana Arziki Mu Ziyarchi Manzan Allah S.A.W

Ranka Ya Dadde Muma De Munce Acire Wannan Kafet Din Domin Shi Sunan Mahammadu Yafi Karfin Haka A Wajen Duk Wani Mumuni.A...
25/09/2024

Ranka Ya Dadde Muma De Munce Acire Wannan Kafet Din Domin Shi Sunan Mahammadu Yafi Karfin Haka A Wajen Duk Wani Mumuni.

Allah Kabamu Albarkar Sunan Mahammadu

25/09/2024

Allah Mun Karba

Allah Kaji 'Kanta Da Rahama Janaiza Karfe 10:00Am Anan an Zawiyar Shehu Mahammadu Ngibrima R.t.a Nguru.
😭😭😭

Lokaci Ya Yi Da Matasa Za Su Karbi Ragamar Shugabancin Nijeriya A Zaben 2027, Inji Hon. Abdulrazaq Dahiru Kaita, Shugaba...
24/09/2024

Lokaci Ya Yi Da Matasa Za Su Karbi Ragamar Shugabancin Nijeriya A Zaben 2027, Inji Hon. Abdulrazaq Dahiru Kaita, Shugaban Tafiyar Matasa Na Katsina.

DAGA Shafin: Rariya

Hon. Abdulrazaq Dahiru Kaita, wanda yake shugabantar ƙungiyar tafiyar Matasan Katsina (The Movement Forum), ya jaddada cewa suna ci gaba da nazari mai zurfi da tsare-tsare kan yadda za su kafa sabuwar Najeriya da ma jihar Katsina a kan dora shugabanci a ƙarƙashin tafiyar Matasa.

Ya bayyana haka a lokacin taron Manema Labarai ranar Talata 24 ga watan Nuwamba 2024, inda ya ce, za su ci gaba da tsare-tsare na ganin sun yi hulɗa da sauran ƙungiyoyi masu aƙida irin ta su a ciki da wajen jihar Katsina, domin ganin sun yi nasara a kan zaɓar Matasa zallah a 2027.

A cikin jawaban Hon. Kaita, ya ce a jihar Katsina da ma Nijeriya an maida Matashi bawa a siyasa duk da sai da shi ake amfani wurin yaƙin neman zaɓe, tare da yin amfani da shi wajen ganin an yi nasara, amma da an ci zaɓe ba a ƙara ganin darajar sa sai wata kakar zaɓen.

Shugaban ya jaddada cewa, a matsayin sa na shugaban ƙungiyar na jihar Katsina, zai jajanta ma kowanne Matashi na ƙasar nan wurin alhini da nuna damuwar sa bisa halin da s**a wayi gari a ciki, a matsayin su na Matasa, waɗanda ba a son su yi shugabancin ƙasar duk da halin da ƙasar ke ciki a yanzu irin shugabancin Matasa take so.

Kazalika, ya ce amma duk da haka matashin Najeriya ba shi da wata dama gameda tsarin shugabanci da shuwagabannin s**a tanadar ma su, ta dalilin haka ne s**a yanke shawarar kafa ƙungiyar tun a ranar 15 Agusta, 2024, domin yin fafutuka ga matasan jihar Katsina da ma Najeriya.

Ya nanata cewa, su matasan Najeriya sun daina bautar kowa a harakar siyasa sai 'yan uwansu kaɗai Matasa, shiyasa ma tunda farko s**a fice daga kowacce jam'iyya, wanda yana ɗaya daga dalillan da yasa s**a fice daga Jam'iyyu daban-daban domin su zo su tsira wata jam'iyya mai k**a da ta Matasa.

Daga ƙarshe, ya jawo hankalin duk masu ruwa da tsaki na Matasan jihar Katsina, tun daga
'yansiyasa, masu Ilimi na Addini da na Zamani, 'yankasuwa da kuma masu jini a jika, a kan kowa ya farka su tashi tsaye domin ganin cewar sun maido martaba da darajar Nijeriya.

AUDU BULAMA BUKARTI
Abba Hikima

Kunga Yanda Wannan Tafiyar Take 'Kara 'Karbuwa A Wajen Mutanen Nigeria Ko! Mudai Fatan Mu Allah Yabamu Sa,a Rabo.

Wannan bai bari kanshi ya kulle ba....😂😂😂Muhammad Usman Gashua Ana Magana Ana👇
17/09/2024

Wannan bai bari kanshi ya kulle ba....😂😂😂

Muhammad Usman Gashua Ana Magana Ana👇

Sojoji Nigeria sun samu nasarar kashe uban gidan Bello Turji Halilu Sububu Allah kara ma sojan Nijerya Nasara
13/09/2024

Sojoji Nigeria sun samu nasarar kashe uban gidan Bello Turji Halilu Sububu
Allah kara ma sojan Nijerya Nasara

10/09/2024

Allah Ka Canja Mana Manager Nepan Garin Nguru!

Gaba Daya Wutar Da Yake Bamu Bata Wucce Ta Minti Goma Sha_Biyar A Kullum?

10/09/2024

Ya Allah Jihar Barno Garin Bayin Kane Allah Ka Gaggauta Janye Musu Wannan Iftila,in Ambaliyan Ruwa Nan🙏

Address

Tsohon Nguru Ward
Nguru
630101

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abba Muhammad Shehu posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abba Muhammad Shehu:

Share