13/03/2026
Bada tallafin Renewed hope support na dubu dari biyu (200,000) wa masu bukata ta musamman a jahar YOBE STATE rijiya tabada ruwa guga tahana
Anwayi gari ranan uku ga watan shabiyu da amfani da masu bukata ta musanman ajahar YOBE STATE don anuna antaimakasu amma Kash abin bahaka wayansu mutanene shafafu damai wayanda basu da nakasa anabasu N200,000 amadadin masu bukata ta musamman na YOBE STATE inda akeba masu bukata ta musamman din wani abinda baitaka karaba irin Wannan Zalinci dame yayi k**a Amma bakomai Allah ba azzalumin bawansane in Sha Allah tin aduniya zasuga sakayya yak**ata Gwamnati tayi bincike kuma ta gaggauta daukan mataki saboda munsan Gwamnanmu baya goyon bayan Zalinci
Wannan danne hakki da kuma rashin tausayi da akayi na karkatar da wannan niya mai kyau na gwamnatin shugaban kasa Tinubu a karkashin shirin renewed hope support anyine don tallafawa masu bukata ta musamman amma kuma a jahar YOBE STATE akayi irin wannan badakala
Daga karshe Dan ALLAH atayamu da yada wannan sako NAMU yaje inda mukeso yaje🙏🙏