29/02/2024
BAKI MAI DAURE WUYA: Shekaranjiya ranar litinin ina yawon buɗa ido a FACEBOOK kwatsam sai naga posting din BBC suna cewa "'EFCC ta ƙwato naira biliyan 60 a cikin kwana 100"
Abinka da Ɗan baiwa sai kawai na ajiye account number nace a sakaman nawa kaso a ciki😆
Ashe mark yana nan shafin BBC yana jira nayi magana, ba sai ya sakaman takunkumi ba na tsawon kwanaki 14😩
Yanzu gashi ba zan iya comment ba sai bayan kwanaki 13 duk da nayi kwanaki biyu a takunkumi😩😩
DARASI: Ɗan baiwa ka iya bakinka kada ya jefa ka koma🏃