Faroq Abdulkarem fada

Faroq Abdulkarem fada Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Faroq Abdulkarem fada, Business service, Potiskum.

30/06/2025

“...Imam Hussain (AS) ya samu gagarumar nasara, wanda ambato da da'awarsa sun wanzu, shi ya sa ma har yanzu Al’amarinsa ke firgita azzalumai.”

-Jagora Sheikh Ibraheem Zakzaky (H)







30/06/2025

12/06/2025

‘WASU SUN YI ƘOƘARI IYAKAN IYAWARSU SU CANZA HADAFIN HARKA’

Zeenat's Newroom✍️

"Dole ya zama hadafinmu shi ne tabbatan addini. Wasu sun yi kokari iyakar iyawarsu su canza hadafin Harka, ya zama k**ar hadafin Harkar shi ne ana cema mutane ne su zama Shi’a, shikenan illa-iyaka, kai Shi’i ne an gama. To ba shi ne hadafin Harka ba. Hadafin Harka shi ne tabbatan addini."

"In kai Shi’e ne shikenan kai Shi’e ne, sai a yi abubuwan da s**a shafi Shi’a da kai. In ma ba Shi’e bane za a tafi da kai, ko kai Sunni ne. Ko kai Salafi ne ma, in dai ka yarda addini ya tabbata, kuma ka yarda addini ya tabbata shikenan."

—Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky [H] Cikin Jawabin Ganawa Da Wakilan Dandalin Matasan Harkar Musulunci A Ranar 11/01/2022 A Gidansa Mai Albarka Da Ke Abuja

Allahumma La an Qatala Shuhada Bihakki Muhammad wa Ahli Muhammad wa ajjil farajj Wansur Imamuna Zakzaky (H).

fans
Free Palastine
Palastine free
Palastine
Free Palastain
Sayyid Ibraheem Zakzaky Office
Pray for palastine





.

12/06/2025
12/06/2025

SHI,A BA GWAGWARMAYA TAMKAR GANGAR
JIKI NE BA RAI !!
Zeenat's Newroom ✍️.
"Shi,a ba gwagwarmaya Tamkar gangar jiki ne babu rai.

A,yan kwanakin nan ina yawan jin yan uwa suna furta wata magana maras dadi, wai sai kaji mutun yace waii shi yanxu yadan dakata da gwagwarmaya wa'iyazubillah, shin kasani indai zaka iya furta wannan maganar to kasani wallahi sambaka fahimci harka ba! ka yaudari kanka.

"k**ar yadda sayyed (H) yake cewa a cikin wani jawabin nasa yana cewa bai damu ba koda wani yace yana tafiya da baya ko kuma ace yana cin abinci da kafa yace abin da yake bata mai raii shine ace ana harkan nan dai amma baka fahimce inda aka dosaba,

*to kasani indai harzakace zaka bar gwagwarmaya na dan wani lokacii to kasani
Dan uwa baka fatimci harkaba?

*A,tunani na duk Wanda ya fahimci kiran wannan bawan Allan Sayyid Zakzaky (H) sosai matuka yasan ba lalube yake aduhu ba
sannan Kuma muna da yakinin wannan hanyar itace hanyar tsira.

Allahumma La an Qatala Shuhada Bihakki Muhammad wa Ahli Muhammad wa ajjil farajj Wansur Imamuna Zakzaky (H).

Top Fans










.

12/06/2025
ASSALAMUALAIKUM YA MAULANA.
12/06/2025

ASSALAMUALAIKUM YA MAULANA.

ALLAH YA YIWA MUTANE KYAUTAR ZINARE A HANUMADADIN SUYI GODIYAMA ALLAH WAJEN AMFANI DA ZINAREN AMMA SAI SUKACE A'A WAI AJ...
07/05/2025

ALLAH YA YIWA MUTANE KYAUTAR ZINARE A HANU
MADADIN SUYI GODIYAMA ALLAH WAJEN AMFANI DA ZINAREN AMMA SAI SUKACE A'A WAI AJIYAR SA ZASUYI
SUNA KALLA SUNA JIN DADI

Wannan itace jarabawar al'majiran Jagora (H)

Al'umma ta Shiga tsanani, yayin da wasu s**a koma gefe k**ar wata kungiyar addini da 'yan zamani ke kirkira tsakanin ma'abota addini.
Alhali gwagwarmaya shine zama cikin al'umma, jiyar da kai k**ar yanda suke ji wajen samar da adalci da daidaito tsakanin su dan suma su gane akwai zinaren dake tsakanin su ta hannun almajiran jagora (H).

Mahaukaci fa shine mai hankali daya gaza aikin hankali, yanzu sai mu ajiye Jagora (H) muyi ta kallon sa zukatan mu na haske da farin ciki alhali manufofin sa na tukuikwiye acikin zukatan mu da bakunan mu al'umma kuma ko'oho.

To wai dan meyasa azzalumi bazai sha'awar kawar da zinaren dake hannun mu ba tinda ado muka dauka ake dashi? Amma in mun dauka sarrafa shi ake ta hanyoyi mabanbanta, na tabbata darajarsa da kimarsa karuwa zai dada yi in mabiyi yasan hakan.
Amma zunubai na jahilci da zalinci sun danne zukatan mutane wajen kasa gane cewa ire-iren wadannan hujumai da zarge-zarge dake fitowa daga ma'abota shiriya hanyoyi ne na alamun canza su da wasun su.

Dan kai daga kallon wasu zantukan kasan baiyi k**a dana masu yunkurin sauyin addini ba domin babu abinda zaka kalla kaga alamun adalci, daidaito, rahama da nadama tattare da guragurbin da jahiliyyah ta shigarwa 'yan harkar ba.
Amma albishir ga kowani azzalumi daga cikin mu ko waje, Yaro kake ko babba: Insha Allah,
Allah Zai Shude Tasirin Ka Ya Nunaka Da Ayyukan Ka!!!

Wassalam

RIGE- RIGE WAJEN KARE GASKIYA     Da wani al’ƙalami ko wani bayani zamu iya girmama matasa masu rige-rige da kwaɗayin ka...
07/05/2025

RIGE- RIGE WAJEN KARE GASKIYA

Da wani al’ƙalami ko wani bayani zamu iya girmama matasa masu rige-rige da kwaɗayin kare gaskiya da musulinci me daukaka?Kuma wannan don ƙaunar su ga Allah(T) da kwaɗayin su da shauƙin su na riskan shi, matasan da ke bada rayukansu wanda shi ne mafi tsada a wurin su, kuma su sadaukar da shi a kan tsarkakakkun manufofinsu, k**ar yadda Annabawan Allah(T) da Sayyidus- Shuhada kuma jagoran masu sadaukar wa s**a yi. Waɗanda s**a ɗauki kiran wannan mutumin tarihi mai girma ( haihata minnaz zilla) kuma s**a yi kira da shi a da gwagwarmaya a ko’ina cikin ƙasa,kai ma a faɗin duniya. Ta yaya za mu iya girmama waɗannan, ko wani alƙami ko bayani zai iya yabon waɗannan masu ɗaukaka, waɗannan da s**a juya sansanin su na yaƙi zuwa mihrabin masallatai da suke tashi zuwa ga Allah a cikin su.

JIHADI DON CIMMA MANIFOFIN JAGORA

Ina maku godiya, ya ku ‘yan uwana, masu jihadi don cimma manufofin Jajora da burinmu, kuma ina fatan Allah(T) ya yi maku taufiƙi gaba ɗaya, don hidimar ƙasar ku sosai. Ku kun san nizamin da ya shuɗe, wanda ya kasance yana takura matasa don amfanin masu girman kai. Amma yau shugabannin nizamin da ‘yan koren su sun gudu bayan sun kwashe yawancin arziƙin wannan ƙasa kuma s**a bar maku ƙasa a lalace, to ya wajaba a kanku ya ku matasan wannan ƙasan ku toshe gurbi, kuma ku warware matsalolin da ya sami
wannan ƙasa .

SAMUN BABBAN NASARA

Ku kun sani a yau dukkan nasarorin da muka samu, wanda waɗannan matasan masu ɗaukaka s**a samar a filin yaƙi ta yanda ƙarfin girman kai s**a fara tunani samar da mafita ga wannan tozarcin da ya same su, wanda shine faɗuwar Azzalumai da ma zasu
iya wanzar dashi!!!.

SADAUKARWAR MATASA

Ina kwaɗayin sadaukarwar da matasanmu ke yi a filin yaƙi, ina kuma jinjina ga waɗannan zukata masu girma da tsarkin baɗini, wanda nike jin shi yayin da suke zuwa suke magana dani, lallai wannan hali idan aka same shi to nasara zai biyo baya, kuma wannan al’amari ko a ina yake zai sami taimakon Allah(T). Kuma idan aka samu taimakon Allah(T) nasara zata tabbatu tabbas. Ina rokon Allah ya gyaramu ta yanda zamu iya Tabbata akan hidima.

Allah (T) Yatsenewa makasan Shuhada Bihakki Muhammad wa Ahli Muhammad wa ajjil farajj Wansur Imamuna Zakzaky (H).

Address

Potiskum

Telephone

+2347063975510

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Faroq Abdulkarem fada posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Faroq Abdulkarem fada:

Share