22/07/2022
Assalamu Alaikum kungiyar daluban jihar Yobe dake karatu a Jami'ar Musulunci na Madinah, na farin cikin gayyatar daluban ilimi domin halartar daura da zata gabatar kamar haka:- Rana: 10 zuwa 18 ga watan August 2022. Gari: Nguru, Jihar Yobe Karin bayani regista kyauta ne. Kungiyar zata tanadi masauki...