Abdullahi Usman Gwasko

Abdullahi Usman Gwasko [email protected] Dan samun lbr wa azozi mp3 mp4 da sauransu a sauwake.

Gwamnatin Jihar Yobe ta sanarda cewa baza ayi bukuwan Sallah kamar Yanda aka Sabayi akowane sallah ba.Kowa yasani cewa a...
18/03/2026

Gwamnatin Jihar Yobe ta sanarda cewa baza ayi bukuwan Sallah kamar Yanda aka Sabayi akowane sallah ba.

Kowa yasani cewa aduk lokacin salla ana samun hidimomi awurare daban-daban domin murnar salla, Amma awannan lokaci jihar Yobe tahana irin wannan bukukuwa saboda tsaron al'umma.

Dalilin shine akwai matsala na 'yan ta'adda (boko haram) Wanda suke iya saka abin fashewa (b0mb), Kuma suna Neman wajen tarona al'umma dayawa saboda cimma burinsu na kashe mutane dayawa.

Saboda haka akiyaye.
Allah ya tsaremu daga sharrinsu.

Allah yakawo mana zaman lafiya akasarmu dama duniya baki Daya

Ayi sharing domin wasuma su anfana 🙏





MUHD HASSAN ARABIC AND ISLAMIC SCHOOL POTISKUM
10/12/2022

MUHD HASSAN ARABIC AND ISLAMIC SCHOOL POTISKUM

10/10/2022
10/10/2022

Day 8 of Cybersecurity Awareness Month

Safety tips for your social media accounts on strong & unique password, verifying accounts, keeping sensitive info away from social media and remember what goes online stays online.


10/10/2022

Address

Potiskum
MONGOFERAINDICA

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdullahi Usman Gwasko posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Abdullahi Usman Gwasko:

Share