Uncle cosmetics & ZigZag kofar yamma Rimi. Opp,jumat mosque.

  • Home
  • Nigeria
  • Rimi
  • Uncle cosmetics & ZigZag kofar yamma Rimi. Opp,jumat mosque.

Uncle cosmetics & ZigZag kofar yamma Rimi. Opp,jumat mosque. Ina Sanar Damu Ina sayarda cosmetics GA duk Mai bukata. Kuma Anayi ZigZag gamai bukata. Ngd

13/05/2026

Shout out to my newest followers! Excited to have you onboard! Abubakar Sulaiman Rimi, Usman Comanda Wudil, Wanka Naku Zamfara, Hassan Shehu Kalilu

23/04/2026


Wannan hadisin yana koyar da mahimmancin amsa gayyata, musamman ta biki (walima), domin hakan yana ƙarfafa zumunci da soyayya a tsakanin mutane
Addini Nasiha ce fans

19/04/2026


Wannan hadisin yana isar da sako ne ga iyaye cewa: Daidaito tsakanin namiji da mace, babba da karami, shine hanyar samun albarka a cikin gida. Musulunci ya jaddada cewa koda a fannin shafa kansu ko sumbatar (kissing) fuskarsu ne, ya kamata a yi wa kowa daidai.

Addini Nasiha ce

14/04/2026



Wannan hadisin yana koyar da darussa masu mahimmanci kamar haka:

​Sauƙaƙa Sadaki: Manzon Allah (SAW) yana ƙarfafa maza da su yi aure koda ba su da dukiya mai yawa. Ba lallai sai mutum ya tara miliyoyi ko zinariya kafin ya yi aure ba.

​Kada Talauci Ya Hana Aure: Manufar ita ce kada rashin abin duniya ya zama shamaki ga mutum wajen kare mutuncinsa ta hanyar aure.

​Muhimmancin Halayya: Hadisin yana nuna cewa abin da ya fi mahimmanci a aure shi ne addini da karamci, ba wai yawan dukiyar da aka bayar a matsayin sadaki ba.
Addini Nasiha ce

09/04/2026

I'm in the top 13% of Naziru Musa Karfin Salati fans. I earned 127 points on their weekly engagement list last week.

04/10/2025

Thank you

I gained 239 followers in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without y...
04/10/2025

I gained 239 followers in the past 90 days! Thank you all for your continued support. I could not have done it without you. 🙏🤗🎉

15/07/2021

INAJIN DADIN KASANCEWATA ATARE DAKU. Ngd

10/09/2020

Muna sayarda Kayan kwalliya da turarika, tare da ZigZag

10/09/2020

Inayimaku fatan alkhairi baki daya

Address

Rimi Local Government
Rimi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Uncle cosmetics & ZigZag kofar yamma Rimi. Opp,jumat mosque. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Uncle cosmetics & ZigZag kofar yamma Rimi. Opp,jumat mosque.:

Share