Gongola Global Ventures

Gongola Global Ventures INTERNET CAFY FOR YOUR ALL ONLINE SERVICES AND MEDIA PRODUCTION BUSINESS CENTRE

APPLY FOR NIGERIA IMMIGRATION AT GONGOLA GLOBAL VENTURES
27/01/2022

APPLY FOR NIGERIA IMMIGRATION AT GONGOLA GLOBAL VENTURES

09/05/2021
24/03/2021

GA YADDA ZAKAYI ONLINE TRAINING NYIF.

👇

•Da farko zaka shiga play store daman Already
sun riga ya sun aika maka da link ta shi da zakayi downloading na ZOOM Application,da zakake kallon duk abubuwan da ake yi.

•Zaka shiga application na zoom domin kayi rijista.

•Za'a tura maka username da password naka da zaka ringa shiga kana Kallon duk abunda akeyi a Class din.

Ana so ka halarci training din sannan akwai karuwa sosai zai amfani ka Kuma idan kana sauraren training din kar ka sauka daga kan wayar, ko kayi call, dan zai mayar da kai baya.

zasu turo maka link da zaka cike attendence form din.Idan kuma basu turo maka a lokacin ba, sai kayi hakuri zasu tura maka ta email daga baya, bayan kwana biyu.Idan ka cike attendance form, daga nan zasu turo maka Certificate ta email dinka.Shike nan, sai kuma batun kudin,zasu aika da sunan ka da lambar dake jikin certificate da duk abin daya shafi ka izuwa Nirsal Microfinance

Wannan dai shirin ne da shugaba Buhari ya kawo domin taimaka wa matasa daga kan masu shekaru 18 zuwa 35, domin a basu rance su gina kansu, su farfado da sana'o'i domin samun hanyar rayuwa.

Shugaba Buhari ya bayar da Naira biliyan 75 ne akan wannan shirin ta hannun Ministry of Youth And Sports Development, karkashin Ministan Doctor Sunday Dare.

Duk shekara za'a bayar da Naira biliyan 25 ga matasan Nigeriya, kudin zai kare ne a dai dai lokacin da Baba zai sauka a 2023 in sha Allah

Wanda ba'a tura musu sakon gayyata ba izuwa yin training din nan da suyi hakuri za'a tura musu insha Allahu next week za'a cigaba da turawa mutane abin dasu batch by batch ne Allah yasa kowa ya samu wannan rancen kudin.

21/03/2021

SHIRIN KARBAR BASHI NA NYIF SUN CIRE SHORT LIST KUMA SUNFARA TURAWA DA SAKON GAYYATAR TRAINING TA EMAIL.

Daga Abban zee ✍️

Jama'a Duk wanda yaga irin wannan message din ya shigo Gmail nashi to ya fara shirin yin training, ranar da s**a rubutamasa zaiyi training din a E-learning.

Kuma Ina me shawartarku da karku yarda da zancen wasu masu cewa Scam! Ne ba Scam bane gaskiya ne

Zakuga wani photo Wannan shine kalar wajen da ake training na Nyif, wato E-learning
Please shawara ta anan shine wanda Allah yasa sun turamasa da gayyatar fara atisayen sati me zuwa ya daure wajen yin attending na Class discussion saboda idan baiyi attending ba to lallai bazai samu damar shiga Cikin wayanda zaa nawa bashin ba kamar yanda s**a fada

da kuma karanta Course pdf din da suke tura masa kullum,

Masu bibiyar mu Zamu sake Yi Karin bayani Daga baya insha Allah

Abban zee ✍️
Allah ya sa mudace.

19/03/2021

Notice: additional activities,for your video coverage and editing, of wedding ceremonies,walima, and others programmes contact GONGOLA GLOBAL VENTURES b hassan bappa plaza jalingo.or call 07036418888

Sanarwa ! Sanarwa!! Sanarwa!!!Ga mai bukatar register COVID-19 loan 2021 kuje GONGOLA GLOBAL VENTURES block B dake Hassa...
10/03/2021

Sanarwa ! Sanarwa!! Sanarwa!!!
Ga mai bukatar register COVID-19 loan 2021 kuje GONGOLA GLOBAL VENTURES block B dake Hassan bappa plaza ko a kira 07036418888 don karin bayani

08/03/2021

SHAWARA!!!

Idan kasan kayi rajista neman rancen kudi wanda shugaba buhari ya sanyawa hannu Nigeria Youth Investment Fund NYIF ko an tabbatar ko akasin haka, ka tabbata ka inganta asusun ka na banki domin kudin ka da aka amince dasu kar su dawo baya lokacin da aka biya su a cikin asusun da ka bayar.

har yanzu akwai wanda ba'a biya su ba a zangon farko na 2020 da aka fara yi a wannnan tsarin da shugaba buhari ya sanya hannu sakamakon asusun ajiyar su na dalibai ne bai wuce ya karbi 100k ba.

idan baku manta ba dai har yanzu wasu wanda akai amince cewa za'a basu tallafin corona varis wato COVID19 load har yanzu ba'a sakar musu kudin ba sakamakon asusun ajiyar su ba zai dauki wannan kudin ba, an tura musu amma kudin ya dawo asusun ajiyar NIRSAL MICROFINANCE BANK INFORMATION HEADQUARTERS .

Karku manta don aiyukan ku zaku iya zuwa wannan kampanin ko a kira 07036418888 don karin bayani
05/03/2021

Karku manta don aiyukan ku zaku iya zuwa wannan kampanin ko a kira 07036418888 don karin bayani

Game Da Wadanda S**a Samu Matsala Wajen Shiga Tsarin Bada Rance Na 'NYIF'Daga Ismail Jibril UmarAssalamu Alaikum Warahma...
20/02/2021

Game Da Wadanda S**a Samu Matsala Wajen Shiga Tsarin Bada Rance Na 'NYIF'

Daga Ismail Jibril Umar

Assalamu Alaikum Warahmatullah

Kwanakin baya matasa sun cike "Nigeria Youth Investment Fund" ko "NYIF", s**a ce sun tura confirmation code zuwa email din mutane, amma hakika mutane da yawa basu ga sakon ba, ba'a tura musu ba, wanda ba'a tura masa ba, domin gyara wannan matsalar, sai ka/ki shiga website din kamar haka:

https://nyif.nmfb.com.ng/

Ayi amfani da Ucbrowser ko kuma chrome wajen shiga sites din.

Da farko za ka/ki ga Options guda uku.

1. Apply Now.
2. Loan Application.
3. Login.

Sai ka/ki shiga ka/ki danna wurin da aka rubuta "Login", idan ya bude za ka/ki ga ya kawo ma ka/ki wurin da za ka/ki saka Email din ka/ki, ko BVN din ka/ki, da kuma option na Password, toh kada ka/ki shiga wannan wurin.

Ka/ki je can kasa, za ka/ki ga wasu kananan rubutu guda uku.

1. Forgot password.
2. Register.
3. Did not get verification Token.

Sai ka/ki shiga wurin da aka rubuta "Did not get verification Token".
Sai ka/ki danna wurin, ka/ki saka email din ka/ki da ka/ki yi rijistan NYIF din dashi, sai ka/ki danna submit, zasu ce maka successfully.

Sai ka/ki jira na wasu awanni zasu tura ma ka/ki da confirmation code ko Link din ta email.
Idan sun tura sai ka/ki shiga email din ka/ki danna, ka karashe har zuwa inda suke bukata.

Barka da Jumma'a daga Ismail Browser

17/02/2021

Another information about GONGOLA GLOBAL VENTURES,now the organisation is saling films stories for more call 07036418888

Address

Shop C15 Hassan Bappa Plaza
Sabon Gari
234

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Gongola Global Ventures posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share