Halilu Musa

Halilu Musa The main essencial reason of my page is to advertise my business, and to highlight them on how to kn

19/04/2022

Facebook dina ya samu matsala, amma ba hacking bane. Sai nan da kwana 18 tukunna kafin naci gaba da amfani DASHI. Bayan haka ina Kira da abokan huldata da mu cigaba harkokinmu anan shafina wanda nake kokarin boosting dinsa, idan kudi sun samu.
Nagode Halilu Musa.

A Little Engineer🙏❤
19/04/2022

A Little Engineer🙏❤

15/01/2022

Nigeria My Country 🇳🇬.

Good morning Teachers!How are we doing?I want to start by saying, the most hypocritical people in the Teaching sector ar...
11/11/2021

Good morning Teachers!
How are we doing?

I want to start by saying, the most hypocritical people in the Teaching sector are the Secondary School Teachers, why I said this will be listed below:
- They always show dichotomy attitude against primary school Teachers.
- They insult primary school Teachers that they don't do anything than to eat Government money.
- They have never participated in any protest or form of struggle.
- They don't respect the NUT strike order.
- They believe they are State Government workers, so the wahala is only made to be on primary school Teachers only.

But now, the state government is dealing with them and they are crying also.
About 11,000 of them have not seen their salaries till now, and anyone whom haven't seen should know there's Question mark on him/her.
They demanded for their own separate Union and now the Union which the Government gave them called ASSUS is no where to be found to speak for them.

All of them supporting the Government, raising their shoulders, turning like python are now whimpering.
Sorry we die here together.

More is still coming.

The main essencial reason of my page is to advertise my business, and to highlight them on how to kn

03/06/2019

Allah is with us. they think we're slave.

23/05/2017

DANGOTE CEMENT 50% PRICE SPLASH! Purchase Dangote cement/bag of rice/flour/sult&sugar in large quantity from a minimum of 900 Bags direct from Factory, Kogi state at a rate of N 1,000 per Bag. of cement Contact the sales manager, on+234 8130489670 for ordering and Delivery Nationwide.

Yanzu haka muna kan hanyarmu ta zuwa Lagos da Abuja. Muna buqatar addu'arku.
27/10/2016

Yanzu haka muna kan hanyarmu ta zuwa Lagos da Abuja. Muna buqatar addu'arku.

10/09/2016

.......ASHAKATA.........
Hahahaha
wani mahaukaci a Maiduguri ya dau wanka kawai ya shiga
kasuwa.
Yana
shiga ya sheqa a guje yana ta fadan 'ihu wayyo jama'a
wallahi ga su nan zuwa, sai gudu yake yana wallahi ga su nan
zuwa.
Jama'a najin haka kowa ya fara gudu. Ana
neman taimako...... Kasuwa ta tarwatse kowa ya gigice can
wasu gayu sun yi gudu sun gaji sai s**a ga wannan
mahaukacin yana ta yin haki shi ma ya gaji sai wani gaye
ya matso kusa da shi yana nishi ya ce masa wai su wane ne
s**a taho ne??

Sai mahaukacin ya ce wallahi YAN NEPA ne.
Na gan su har da tsani sun nufo kasuwa za su yanke wuta.

31/07/2016

Arewarmu!

Al'amarin arewa sai a hankali. Yau gashi anata babatu akan maganar (FILM VILLAGE) Alhalin film village din nan yana da matuqar amfani ta fannin tattalin arzikin kasarmu baki_daya, har ila yau gashi zai kasance wani bangare na samun aikin yi ga matasanmu. Dadin dadawa haka akayi a zamanin mulkin mallaka lokacin da aka kawo karatun boko arewacin Najeriya mutane akai ta kyamarsa, yau gashi da kudinka har admission ya gagareka, wasu kuma iyayen har kasar waje suke kai yaransu domin suyi karatun boko. Ni @ Halilu Musa daga yau ina kalubalentar masu adawa da wannan tsari saboda sam_sam basu fahimci yadda al'amarin yake ba. Bayan haka akwai abubuwa da dama da aka tserewa arewa wanda hakan ba karamin koma baya bane garemu. Daga karshe ina fatan gwamnatin tarayya zatayo dubi na musamman domin karkato hankalin izuwa wannan aiki mai alfanu.

07/06/2016

Sana'arka arzikinka. Annabi Dawuda makeri ne. Annabi Zakariyya Kafinta ne. Annabi Idris madunki ne Annabinmu makiyayi ne. Nemi na kanka, zaman banza babbar cuta ce. Arziki kuma zomo ne. Zomo ba ya kamuwa daga kwance!.

Address

Sanga

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Halilu Musa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Halilu Musa:

Share