KOWA Yadebo Dazafi Bakinsa.

KOWA Yadebo Dazafi Bakinsa. Kowa yadebo dazafi bakinsa.ma'ana duk mehaka ramin mugunta to yahaka daidai kwaurinsa wataki shi zayafada.

Assalamualaikum yan uwana Muslims nadiniya bakidaya inatayaku muran kewayowan wannan rana ta I'd ilkabir Allah ka Amsama...
28/06/2023

Assalamualaikum yan uwana Muslims nadiniya bakidaya inatayaku muran kewayowan wannan rana ta I'd ilkabir Allah ka Amsamana ibadunmu,wadanda sukatafi aikin hajji Suma Allah yamaido dasu gida lafiya Ameen ya Allah

Rai dangin goro kowa yabar gaida gaida yabarshi.Allah sarki alherin Allah yamaidamu gida lafiya
13/05/2023

Rai dangin goro kowa yabar gaida gaida yabarshi.Allah sarki alherin Allah yamaidamu gida lafiya

17/09/2021
Nigeria kasarmu tagado
21/12/2020

Nigeria kasarmu tagado

12/02/2020

Duk wani masheranchi da Barawo da yan garkuwa da masu hassada.suna debota takare akansu.

07/12/2018

To jama'a gamu cikin wannan yanayi da ake ciki na siyasa wannan yace se wani wannan karyane jama'a muhada du'a'i Allah yemana zabi na alkhairi mukuma jama'a murage son zuciya wanda asan nakirkine to mumaramasa baya sabida gwara mudibota da sanyi

18/11/2018

SALAMU ALEKUM JAMA'A,ALLAH YAKAWOMU 2019 INA MEBADA SBWARA DAMUYIWA KANMU KARATUN TANATSU YANZU GA YAN TAKARA GUDA 2 CHIKINSU WAYE MAITAUSYIN TALAKA? (A) BUHARI (B) ATIKU NIDAI NACE SE BUHASALAMU ALEKUM JAMA'A,ALLAH YAKAWOMU 2019 INA MEBADA SBWARA DAMUYIWA KANMU KARATUN TANATSU YANZU GA YAN TAKARA GUDA 2 CHIKINSU WAYE MAITAUSYIN TALAKA? (A) BUHARI (B) ATIKU NIDAI NACE SE BUHARI

Assalamu alekum ,Yan takaran majalisan jahar Kaduna.wasu sundebo dazafi to wallahi bakinsu babu ruwana
20/02/2018

Assalamu alekum ,
Yan takaran majalisan jahar Kaduna.wasu sundebo dazafi to wallahi bakinsu babu ruwana

23/02/2017

Duk wanda yazagi buhari to wannan yadebo dazafi dukko wanda yadebo dazafi Allah yasa yazuba abakins...

13/12/2016

Allah ykawomu wannan wata na maulidi to ayi ahankali infa kadebo dazafi bakinka.

Address

Soba

Telephone

+2348143887195

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when KOWA Yadebo Dazafi Bakinsa. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share