SA A DAI

SA A DAI Hassan Mohd sani business man

29/01/2025

Barkammu dawarahaka Yan uwa masoyan ANNABI Muhammad s a w Allah yasamudace darahamarsa

30/12/2023
29/12/2023

Assalamualaikum warahamatullahi wabarakatuhu jamaar musulmi dafatan mun wuni cikin koshin lafiya Allah yasahaka Amin Yaya kasuwa Yaya ayukka Kuma Yaya hakuridalokaci Allah yasamudace allahhumma Amin ya Allah yasamucika daimani Amin

25/03/2023

[email protected] Assalamualaikum jama a Muslim barkammu dawarahaka barkammu daganin wannan lokacin dazandawo awannan shafin nawa mai suna( Sa a dai ) kobarai Allah yahadamu da say duniya da lahira

16/03/2022

Assalamualaikum jama armusulmi maza damata dafatan mun wuni lafiya Allah yasohaka Yaya mukaji da hakuri awannan lokaci na tsadar rayuwa Allah yafutardamu da alkairinsa cikin rahamarsa allahumma Amin ya Allah

Aslamu alaikum jama are musulmi maxa damata dafatan munwuni lafiya Allah yasohaka don Allah mukara hakuri da yanayin dam...
07/07/2021

Aslamu alaikum jama are musulmi maxa damata dafatan munwuni lafiya Allah yasohaka don Allah mukara hakuri da yanayin damuka tsincikammu saboda wannan xamani damikeciki saimun you hakuri Allah yakaremu da hakuri allahumma Amin ya Allah

Assalamualaikum muna godiya ga Allah madaukakin sarki dayabamu ikon kaiwa safiyar jumma a lafiya safiyar da axuminmu Sha...
30/04/2021

Assalamualaikum muna godiya ga Allah madaukakin sarki dayabamu ikon kaiwa safiyar jumma a lafiya safiyar da axuminmu Sha takwas Allah yabamu ikon ganin sauran lafiya allahumma Amin ya Allah

Hello my brathers and sister good evening how are you i want introduce this group to know sunnatun nabiy manxon allah (s...
03/04/2021

Hello my brathers and sister good evening how are you i want introduce this group to know sunnatun nabiy manxon allah (s a w)sunah it is refers to follow roose and regulation for muhammad( s a w)

Assalamu alaikum jama arwannan group barkammu dawarahaka dafatan mun wuni lafiya allah yasohaka amin wannan group maisun...
03/04/2021

Assalamu alaikum jama arwannan group barkammu dawarahaka dafatan mun wuni lafiya allah yasohaka amin wannan group maisuna sa a dai yana fadakarwa gameda sanin sunnar manxo alaihin wasallam

Assalamualaikum alaikum yan uwamusulmi mazada mata baroammu dasarahaka yaya ayukka jama a mudinga tsoron Allah domin duk...
18/03/2021

Assalamualaikum alaikum yan uwamusulmi mazada mata baroammu dasarahaka yaya ayukka jama a mudinga tsoron Allah domin dukkan abunda zamu aikata akwai hisabi Kuma ma akwaimala ikku masurubuta dukkan abunda muka aikata maikyauko akasinhaka Allah yasa mudace amin

Address

TARAH MASALLACIN JUMA A
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when SA A DAI posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share