Saudat Multi Business Enterprises

Saudat Multi Business Enterprises Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Saudat Multi Business Enterprises, Business service, Sokoto.

Saudat multi - business ventures



Sales & Supply of General Good.

- vocational Training about small and medium enterprises & general contracts.



�WhatsApp 08023929735

� 08023929735

Email: [email protected]

Assalamu akaikum warahmatullah wabara katuhu!  Duk inaimaku fatar alkhairi tare da gaisuwa irin ta addinin musulunci,1- ...
14/02/2021

Assalamu akaikum warahmatullah wabara katuhu! Duk inaimaku fatar alkhairi tare da gaisuwa irin ta addinin musulunci,
1- kamar yadda kuke gani wannan group mai albarka mai suna S.. Multi business unique ventures, mai dauki da certificate dina na company kamar yadda kukegani to hannan bawani company bane ba da zaaje aga kaya domin duba wa ,aa hakika banfara buda company ba duba da yanayin aikina da kuma waye ne zaka samu mai amana da zai zaunama Wanda yake mai amana ne , ko kuma mai kwatantawa awannan zamani. To abisa hakan ne sai wata idea tazomani ko kuma wani tinani nace ai gwanda nafarashi a online order idan mutun nason kayan da muka turo sai yayi selecting ya turomani ta private chart dina ko anan cikin group duka biyun zai iya yi sai yace yanaso asamasa order, nikuma daga nan zangayamasa duk abunda yagani akan sari nake badashi Wanda duk inda zaije bazai sameshi kasa da yadda nabashi ba , daganan zaibada rabin kudinsa atura idan kayansa sunzo yabada rabi ya karba insha Allah kuma bacikin wahalaba .wayanda sukasaye takalma zasu Baku hakikanin yadda cika alkawarin wannan kasuwancin yake.

2- Sai fangaren na biyu fangaren shinkafa da mangyada ko manja . Shikuma agaskiya contract ne akebani nikuwa nakawo akan sari insha Allah, ko kuma duk wani contract da mutun keson nayimasa bazan yi kasa aguiwaba cikin yarda da aminci dakuma cika alkawali insha Allah.

3- A fangare na ukku kuwa zakuga juice shikuma kamar shima contract din ne idan zaayi bikin aure ko suna, sallah , da dai duk wani occasions da yashafi bukatar hakan, sai dai shi har nasaidawa nakeyi koda mutun yanason sakawa acikkn fridge din gidansa ko office dinsa domin morewa rayuwa duk natanadi wadannan

4 - Sai kuma bangaren karshe Wanda shine bangare na koyarda Ilimin kasuwanci da ingantasa a mahanga ta zamani, mutun yasan yadda zai yi kasuwanci da kudi kadan yaci amfani idan ya daure haryazama shine mai kuyarda wani, idan kuma yanayi daman can to zan koyamasa yadda zai inganta sanaar tasa maana (value addition). Da kuma renon jari tun yana karami har yakoma babba tare da dabarbarun kasuwanci kala kala insha Allah. Shikuma anan take zaa farasa da zarar mutun yabiya kudin koyo kamar haka.

Venue : WhatsApp

Price : 3k

For in enquiries

Hello welcome to  Saudath collectionLaces , Shoe's,  bags , and beyond🥏WhatsApp 08023929735 📞08023929735E-mail : sauda2a...
29/01/2021

Hello welcome to
Saudath collection
Laces , Shoe's, bags , and beyond
🥏WhatsApp 08023929735 📞08023929735
E-mail : [email protected]

29/01/2021

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Saudat Multi Business Enterprises posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share