AHMAD KMD

AHMAD KMD Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from AHMAD KMD, Business service, minanata, Sokoto.

Ya kamata mu fara building solutions akan blockchains daga nan Nigeria. Idan kana da idea kuma baka da kuɗi ka rubutawa ...
26/05/2025

Ya kamata mu fara building solutions akan blockchains daga nan Nigeria. Idan kana da idea kuma baka da kuɗi ka rubutawa VCs irin su Coinbase, a16z, Pantera Capital da Hashkey, OKX Ventures, yanzu ma har Pi Ventures aka samar, suna da 100 million dollars ma (in Po and Stables), idan sun gamsu zasu yi funding maka sosai a karkashin MoU mai kyan tsari.

Idan kuma technical part ne baka dashi, ka rubutawa Binance Incubator, wato Incubation Sector dinsu, zasu duba suga wasu Engineers zasu hada ka dasu.

Wallahi idan zamu yi building solutions a nan, Nigeria ba karamar kasuwa bace, mu muke da mutane sosai. Duk da cewa akwai wahala aikin, amma ya kamata ace by now muma mun shiga sahun kasashe irin su Vietnam, US, Singapore, India da Europe.

Ka dauki harkar supply ko delivery (Logistics) ayi building solutions akan sa, ayi akan Ethereum ko CORE ko Solana, ayi Testnet a gwada shi kamar na tsawon watanni 6 a Nigeria kafin launching dinsa, mutane da yawa zasu samu hanyoyin aiyukan yi both online da offline.

Me yasa kaga kullum ana building akan Ethereum, amma Devs da yan kasashen su basu cika damuwa da price action na token ba shine saboda sun samar da solutions, wanda daga wannan abun suna samun kudade, mutanen su suna samu, ba wai jira suke yi wani project yayi launching a sammu su suyi gaba ba.

Idan kuka yi building solutions mai kyau akan babban Blockchain ko? zaka ga abinda kuka samar yana samar muku da kudin shiga, yana taimakon mutanen ku. Wadannan manyan chain da aka yi a duniya ba wai anyi su ne kawai don price din governance token yayi ta tashi ba. No.

Ba anyi su ne don kullum Ethereum ya tashi ba, ko Solana, BNB da sauran su. Misali: kaje ka duba BNB kaga revenue din da yake samarwa, ko Solana wa mutanen da s**a yi building businesses da ideas masu kyau.

Duk second daya sai kaga anyi mu'amala da Solana, BNB, ETH, BTC amma baya tashi, saboda me yasa basu damu da tashin sa ba? saboda ko ya tashi ko kar ya tashi already dama amfanin da ake yi dashi kawai yana samar da kudi, wato ta hanyar solution da aka samar.

Decentralisation baka bukatan izinin kowa zaka gina abinda zai amfane ka tare da mutanen ka.

08/05/2024

Alhamdulillah ala kulli halin

Address

Minanata
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AHMAD KMD posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share