Be positive

Be positive You can contact me

White Jordan Cap
21/12/2024

White Jordan Cap

Assalamu!!! Wannan shine sabon project danai wato( blind eye πŸ‘€ sensor device) wato na urar makaho shi Wannan project nay...
22/05/2024

Assalamu!!!
Wannan shine sabon project danai wato( blind eye πŸ‘€ sensor device) wato na urar makaho shi Wannan project nayi shine sabo da na taimakawa makafi wanda basa gani kuma yana tema kawa 100 bisa 100 makaho zai iya tafiya batare da sanda ba..
πŸ‘‰πŸ»Kuma Wannan bakaramar fasaha bace a duniya abune wanda babushi ako ina a fadun duniya.. Kuma inaso nanunawa duniya irin baiwata da kwazona ☝🏻insha Allah zanyi iya yina naga project dina ya samu karbuwa ako ina. πŸ‘‰πŸ»kuma inaso mahukunta da gwamnati tasan da Wannan Abun don samun cigaba
πŸ™πŸ»Ina bukatar addu ar kowa da kowa akan wanna fasahar Allah ya bamu nasaro baki daya..
Za aiya 🀳🏻(shere).( Posting) for show the world 🌏
🀲🏼
From engr Khalifa

13/02/2024

May be your founder is in the comment section!!!

24/12/2023
25/09/2023

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Be positive posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share