Muazu Shehu Kwargaba

Muazu Shehu Kwargaba p

08/09/2024

FINAFINAN INDIYA DA AKA YI KALLO SHEKARU HAMSIN SITTIN BAYA HAR ZUWA YAU SUNYI TASIRI WAJAN SAKA YAWAN MUTANE BASA TAUSAYI.
GANIN YADDA BOSS KE ZALINCI YA SANYA GALIBIN MUTANE A NASU FAGE KO NA MULKI KO NA KASUWANCI SAI KAGA SUNA DABBAQA MUGUNTAR DA S**A KALLA A FINAFINAI LOKACIN SUNA YARA AKAN WADANDA SUKE HULDA DASU.
FINA - FINAI SUN TAKA RAWA WAJAN GURBACEWAR AL'UMMA KAGA MUNA QETATAR JUNANMU KAMAR YADDA BOSS A FILM YAKE QETATAR AL'UMMA.

11/08/2024

Wa'azin Benin Republic

10/08/2024

YA KAMATA A HALIN NAN DA AKE CIKI NA MATSI A KASAR NAN, MAWADATA A CIKIN AL'UMMA SU KADDAMAR DA GIDAUNIYAR TAIMAKON MARAYU DA BAWA MAYUNWATA ABINCI A KOWACE JAHA, A HAKA DA AN ROQI UBANGIJI SAUKIN HALIN DA AL'UMMA SUKE CIKI INSHAALLAHU ALLAH ZAI KAWO MANA DAUKI NA GAUGAWA.

14/07/2024

Allah kayi mana magani tura takai bango.

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Muazu Shehu Kwargaba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share