Nasiru Muhammad Sani Arg

Nasiru Muhammad Sani Arg Nasiru Sani Arg

06/11/2025
28/02/2024

Wannan ita ce Hajara Ibrahim, matashiya 'yar Najeriya daga jihar Gombe da ta lashe gasar izu 60 na Al-Qur'ani mai girma bangaren mata da ta gudana a kasar Jordan.

Ina mika ta'aziyyata data iyalaina  ga Masarautar kabi  da Maimartaba Sarkin kabin Argungu Alh Isma'ila Muhammad Mera II...
07/09/2023

Ina mika ta'aziyyata data iyalaina ga Masarautar kabi da Maimartaba Sarkin kabin Argungu Alh Isma'ila Muhammad Mera III da rashin da mukayi na Assheikh Abubakar Giro Argungu Muna rokon Allah yayi rahama tareda haskaka kabarinsa, Allah ya karbi ayukkansa na alkhairi da yayi.

07/09/2023
06/09/2023
06/09/2023
06/09/2023
06/09/2023

Za'a gabatar da sallar janazan Marigayi Sheikh Abubakar Giro da misalin karfe biyu na rana (2:00pm). A masallacin Idin Sarki dake garin Argungu a jahar kebbi, Naijeriya Insha Allah

05/09/2023

323.2K likes, 2517 comments. ““ A Woman Should Never Ask A Man To…“🥺♥️ , , Credit: , , , , , , , , , , , , , , , , , ,”

Address

Gusau Rooad
Sokoto

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Tuesday 09:00 - 17:00
Wednesday 09:00 - 17:00
Thursday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348068188916

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Nasiru Muhammad Sani Arg posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Nasiru Muhammad Sani Arg:

Share