Aminiya hausa page sokoto

Aminiya hausa page sokoto Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Aminiya hausa page sokoto, Business service, Sokoto.

12/09/2022

Har sakkwatawa sukoma ga Allah bazasu Ta'ba mantawa da Aminu waziri Tambuwal ba Abdulfatah Dan sokoto

16/04/2022
31/03/2022

KU DAWO MANA DA DCP ABBA KYARI A FAGEN AIKI

Daga: Ahmad Musa

Aduk lokacin da yan ta'adda s**a aikata ta'addan ci nakanji araina tamkar da mahafiya ta aciki hakan yasa nake matukar ƙaunar Dcp Abba kyari saboda jajircewan shi gurin ganin ya dakatar da duk wani ta'addan ci dake wakana

Na tabbata da ace Dcp Abba Kyari yana sanye da kayan jami'an tsaro dakuma cikakken yanci da izinin Allah baza'a ayi sati ba, batare da ya zakulo wayanda s**a aikata wannan ta'addan ci wa Jirgin tudun Nigeria ba

Saboda idan baku manta aba hatta tsohon sarki kuma sarkin garkuwa da mutane Usman Mohammed wanda aka fi sani da ‘Dogo’ wanda aka gurfanar da shi kotu sau da yawa, shi ne kuma ke da alhakin kula da garkuwa da mutane da dama a hanyar Abuja-Kaduna Express Way. Ya kuma yi ikirarin kashe sama da mutun hamsin (50) ‘yan kasa marasa laifi.DCP ABBA KYARI shine wadda ya k**ashi

Hatta yan ta’addar Boko Haram ashirin da biyu (22) da s**a yi garkuwa da’ yan matan makarantar Chibok a shekarar 2014 sannan kuma su ke da alhakin jerin hare-haren kunar bakin wake/hare-hare da dama da kwanton bauna kan jami’an tsaro a jihohin Borno, Yobe da Adamawa. Suma DCP ABBA KYARI shine wadda ya k**a su

Inhar mutane da ake zargi da kisan gen. Idris Alkali ambada belinsu kuma bamu sake jin Shari'a akansu ba, Abba Kyari ne wadda yayi nasaran k**a tawagogin yan ta'adda har guda 150 a gurare daba-daban a kuma lokaci daban-daban baza'a bada bellin shi ba dan ana zargin shi da safarar co***ne.

Tabbas zamu cigaba da yiwa Abba Kyari addu'a domin Allah (S.W.T) ya tona asirin azzalumai.

YA ALLAH muna neman taimakonka..Kuma muna neman gafararka...Kuma munyi Imani dakai...Kuma agareka muka dogara..Muna yaba dukkanin alkhairi agareka..Muna godiya agareka ba zamu butulce maka ba.

Ya Allah kafi mu sanin halin da Ƙasar mu take ciki dakuma wa'yannan azzalumai da s**a da baibaye mu da zalunci da masu kashe mu ba tare da hakki ba, ya Allah idan masu shiryuwa ne Kaine masani, ka shiryardasu in kuma ba masu shiryuwa bane ka wargazasu Ka lalatasu kuma ka nisantasu daga garemu ka karemu da kariyarka.

31/03/2022

Address

Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aminiya hausa page sokoto posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share