Fsahar zamani & bonus"

Fsahar zamani & bonus" Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Fsahar zamani & bonus", Business service, SOKOTO, Sokoto.

Yadda Zak samu Kyautar ₦1000 Airtime ₦500 per Referral Share it" wato wani manhaja mai k**a da Xender wanda ake tura Fil...
08/01/2022

Yadda Zak samu Kyautar ₦1000 Airtime ₦500 per Referral

Share it" wato wani manhaja mai k**a da Xender wanda ake tura Files suma sunfitar da wata garabasa wanda suke bada kyautar Airtime ga New Users

Dafarko zaka shiga nan 👇.
http://web.sl-activity.com/lite-incentive/invite-result.html?inviteCode=30851&avatar=&nickname=user17371490575

Zakai Download Share it Lite

Bayan ka dauko zaka ga wani Box gashinan nai alama sai kayi

Signup with Email/Facebook/Phone Number

saika zavi wanda yafima sauqi bayan ka bude zaka ga "invite Codes" saika saka wannan code din

------>30851

Ammafa inbakasaka code dinba bazaiyi ba

-----> 30851

Kana sakawa kayi Submit a kasan wani 📦Box zaka ga 20× an rubuta Open shi zakai ta Budewa har sau20 daga nan ka duba sama zakaga

----> Diamond Redeem Phone fee

Anan zaka je kasa Number ka kacire Airtime All Network

Sannan suna da tsarin Refferls program idan kai invited mutum1 zasu baka points na kwatan kwacin ₦500 kai Redeem

Minimum withdraw ₦500

Domin samun
Sabbin Fasahohin zamani
Tare da garabasoshi

Like&share
Our PAGE

>>>>>> DALLA DALLAN BAYANI AKAN BITCOIN SATOSHI DA AMFANIN SHI
03/01/2022

>>>>>> DALLA DALLAN BAYANI AKAN BITCOIN SATOSHI DA AMFANIN SHI

03/01/2022

YADDA ZAKA DINGA GANIN ADADIN KATIN DA DATAR DA KE WAYAR WANI ABOKINKA KO BUDURWARKA TA CIKIN WAYARKA KODA BAKWA GARI DAYA.

ABU KAMAR TSAFI😱 pls ayi share

Wannan hanya zata baka damar ganin adadin credit da datar dake wayar wani a layinshi na MTN duk lokacin da kaga dama ba tare da ya sani ba.

Abinda ake bukata shine ka mallaki numban tashi.

Sai ka danna * 131 * 500 * 1 * 1 #

Zai rubutomaka ENTER Mifi MSISDN

saika danna Ok ka rubuta numban wanda kakeson ganin sirrin nasa, saika saka Ok

Zasu turamaka saqo "You have successfully linked your Mi-fi number" idan kayi haka duk lokacinda kaga dama zaka iya duba adadin kati da datar da ke wayan mai numban.

Saika danna * 131 * 500 # saika danna kira idan ya bude saika danna 4 ma'ana "CHECK DEVICE BALANCE" bayan ya bude saika zabi me kakeso gani daga ciki AIRTIME BALANCE ko DATA BALANCE bayan ka zaba zai nunamaka numban daka saka saika danna 1 saika kara danna Ok, nan take zakaga adadin abinda mai wayar yakeda a balance bashi, na data ko katin kira.

IDAN KUMA KANASO KA SAKA WATA NUMBER TO DOLE SAIKA SAUKE TA FARKO

Ga yadda zakayi
👇
Zaka danna *131*500 # saika danna kira saika danna (5) wato VIEW AND UNLINK DEVICE sai ka karasa wata number shikkenan,

NAGODE DA KASANCEWA DA KASANCEWAR KU ATARE DANI,

DA FATAN KUCI GABA DA KASANCEWA DAMU,
AWANNAN FAGE DIN MAI ALBARKA,

LIKE and SHARE

I use the PalmPay app for free bank transfers and to get discounts on airtime and more. Use my link to join and get N500...
17/12/2021

I use the PalmPay app for free bank transfers and to get discounts on airtime and more. Use my link to join and get N500 N1000 & N5000 airtime for Free.
Just join the link 👇👇👇👇👇👇

https://palmpay8.page.link/gdkXW

domin samun kyautar katin N500 N1000 har zuwa dubu 5000,
ya danganta da abinda kayi sa,a

shiga wannan link din kacika,

👇👇👇👇👇👇
https://palmpay8.page.link/gdkXW

Kuma zaka iya tura abinka ta bank account dinka,

Allah ya bada sa'a

Ku kasance tare Dani

Address

SOKOTO
Sokoto

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Fsahar zamani & bonus" posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share