Matawalle ubandoma

Matawalle ubandoma akaucewa cin zarafin wani ko wata

31/07/2024
31/07/2024

Haryanxu PDP itace matsayarmu

18/02/2022

LISSAFIN RAYUWA ➕➖➗✖️🌎🏢

MISALI ACE:

1)kayi rayuwar yarinta na tsawon shekara 15.

2) Ka rayu na tsawon shekara 60, kuma a kowace rana kayi baccin awanni 8 a cikin shekara 60 dinnan, to Idan ka lissafa kayi shekara 20 kenan kana bacci.

3) Kaje gurin aiki na tsawon awanni 8 a rana, hakan ya nuna kenan kayi shekara 20 kana aiki.

4) Ka zauna cin abinci na tsawon minti 30, a kalla Ka shafe shekara 3 kana cin abinci kawai.

Yanzu Ka lissafa Ka gani? Yarinta (shekara 15) + bacci (shekara 20) + aiki (shekara 20) + cin abinci ( shekara 3) = hakan ya bada shekara 58 kenan.
Yanzu kana Neman sauran shekarun.
To idan Allah ya tambaye ka kana ina a sauran shekara 2 da s**a rage me zaka ce?

To ga amsa mafi sauki agareka da zata sa ka tsira.
Al QUR'ANI yana da feji 604, hakane ko?

To idan ka gwada raba feji Dari shidannan acikin kwana 30 zaka ga ba wani yawa ne dasu ba.
Lissafin zai k**a 600/30=20;
Hakan ya nuna cewar kullum kana karanta feji 20.

Salloli biyar ne a rana, to idan ka raba 20/5=4, kaga kenan idan kana karan ta feji 2 a ko wace Sallah kaga kenan kana kana sauke Qur'an a kowane wata.

Karka manta idan ka tura wannan sakon ga sauran mutane kuma s**a rika karanta Qur'an ta dalilin ka shin Kasan iya lada nawa zaka samu?

Duk lokacin da wani yakaran ta a ta dalilin sakon da ka tura to Allah zai baka lada mai yawa.

To me yasa ba zaka tura ba don ka nemar wa kanka wani asusun lada na daban?
Me yasa ba zaka tura ba ko Dan wash s**aru?

Nima kaina turo min akai kuma na turo muku, kuma Ku daure Ku tura.

Allah sa mudace. Ameen

21/09/2021

MYN ?

30/07/2021

Fina-finan Kamfanin Algaita guda 60 da sunayen su na Asali da Indianci.

1. Ɗan tawaye > Rebel
2. Hatsabibi > Racha
3. Ninjan kisa > Ninja Assassin
4. Izzar mulki > Dammu
5. Kisan gilla > Commando
6. Horarru > The Expandable
7. Mai tabargaza > Yogi
8. Babban yaro > Kantri
9. Damisa > Chiruta
10. Jikina da jini > Damini
11. Mai gaskiya > Singham
12. Namijin zaki > Singam
13. Ɗan sanda Ɗan taadda > Police Girl
14. Mai suburburda > Anniyan ( Aprachit)
15. Azzulumi > Ghajini
16. Shugaba > Nayaak The Real Hero
17. Dolaye uku > 3Idiot
18. Makashin Maza > Mela
19. Jami'in Tsaro > Theri
20. Babban yaya > Bhai
21. Tero ɗan taadda > Badal
22. Gidan kurkuku > Gayal
24. Inuwa > Shadow
25. Uban Daba Lamba 1 > Don no 1
26. Mai adda > Velayuddham
27. Soyayyar bebaye > Bharfi
28. Maras tabbas > Oosaravelli
29. Ɗan Basaja > Billa
30. Akasi > 24
31. Makahon so > Thirumalai
32. Banza falalu > Happy New Year
33. Hanyar madaras > Chennai Express
34. Ƙaddara > Kismet
35. Chakwalkwalin Chakwakiya > Hungama
36. Mai masgah > Badra
37. Garuje > I
38. Makirci > Mohra
39. Siyasa da Akida > Angrakshak
40. Tarko > Jaal
41. Sarkin Soyayya > R....Rajkumar
42. Sarkin aska > Action Jackson AJ
43. Dodon ƴan gatari > KungFu Hustle
44. Botorami > Shrek
45. Tawagar makaryata > Bol Bachchan
46. Mashahuri > sultan
47. Birnin tsafi > Ayiratul Oruvan
48. Madakin Katti > Ashok
49. Zakin Zakuna > Magadheera
50. Zoben sihiri > Lord Of The Ring
51. Fanjam > Denikaini Reddy
52. Barkono > Mirchi
53. Taƙadari > Bhairavaa
54. Soja > Baaghi
55. Mashi > Hiropanti
56. Tafiyar Ajali > Rabhasa
57. Sababi > Iru Mugan
58. Sangami > Varsham
59. Masheki > Nayaak
60. ????????

Gareku masoya Algaita waye zai cikashe mana na 60 ɗin?

To ai hikenan akafta 🎬

21/12/2020

SANARWAR SANARWA SANARWA

MUNA CIGIYYA KO TAMBAYA
WACCE KAFAR SADARWACE AKI IYA VIRTUAL CONFERENCE KO MEETING MA'ANA TARO A ONLINE NA VIDEO DA ADADIN MUTANE HAMSIN A KANTA (50 PEOPLES)

AMMA BANDA MANHAJAR

KUMA WACCE ZA'A IYA ANFANI DA WAYAR HANNU PHONE

IDAN MUN SAMI WANDA YA SANE KO YAMANA COMMENT A WANNAN RUBUTUN KO YA MANA MAGANA TA WHATSAPP A WANNAN NUMBER 👉 wa.me/2348023288069

Allah ya sakawa kuwa da alkhairi

Address

Gagi
Sokoto

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Matawalle ubandoma posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Matawalle ubandoma:

Share