12/05/2025
Lokaci (1) guda Nigeria ta samu yancin kai da su India da Pakistan amma zuwa yanzu India tana iya kai hari zuwa wata kasa idan ta rainata' pakistan kuma tana iya kakkabo jiragen yaki idan wata kasa ta kawo mata hari' amma kuma har yanzu nigeria tafi kwarewa a karban cin hanci gurin direbobi a kan hanya' anya kuwa kasar mu zata samu cigaba ?