Bm Dan Yaula

Bm Dan Yaula This is official page for Bello Muhammad Dan Yaula.

23/08/2026

Omologo Mungaji 😭😭😭

Sai ka Auka kagani Idan Ya Chanchanta Kasake Zabar Tinubu Karo Na Biyu
22/08/2026

Sai ka Auka kagani
Idan Ya Chanchanta Kasake Zabar Tinubu Karo Na Biyu

17/08/2026
28/07/2026

Maniru Zabi nagari

JAM'IYAR ADC SUN SAKE YIN NASARA A KOTUKotun daukaka kara dake Abuja ta soke hukuncin rushe jam'iyyun siyasa guda Biyar,...
28/07/2026

JAM'IYAR ADC SUN SAKE YIN NASARA A KOTU

Kotun daukaka kara dake Abuja ta soke hukuncin rushe jam'iyyun siyasa guda Biyar, ta wanke jam'iyyar ADC da sauran jam'iyyun da abin ya shafa

Kotun daukaka kara ta bayyana cewa hukuncin da Kotun tarayya ta bayar na soki rejistan jam'iyyun ba shi da inganci, kuma ba shi da wani tasiri a shari'a

Jam'iyyun da hukuncin ya shafa sun hada da:

- African Democratic Congress (ADC)
- Accord Party (AP)
- Action Alliance (AA)
- Action Peoples Party (APP)
- Zenith Labour Party (ZLP)

Kotun daukaka kara ta ce babbar Kotun tarayya ba ta da hurumin sauraron karar tun daga farko, tare da bayyana cewa wanda ya shigar da karar ba shi da hurumin shari'a (locus standi).

Da wannan hukunci, jam'iyyun biyar za su ci gaba da kasancewa halastattun jam'iyyun siyasa a Nigeria

Wannan babbar nasara ne ga su Maigirma Atiku Abdullahi Abubakar, kuma wannan hukunci zai kara wa 'yan Nigeria samun aminci akan Kotu da shari'a

Allah Ka mana zabi mafi alheri a Kasarmu Nigeria

28/07/2026

Yadda ta kaya Da wadda ta yanke Alaurar saurayinta akano

Address

Kofar Marke Area Sokoto
Sokoto

Telephone

07063221894

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Bm Dan Yaula posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Shortcuts

Share