10/08/2026
A kasa da Shekara 1 Sama da maza 11 ne s**a Sadu Dani kuma a hakan da igiyar Auren wani a kaina 😭
Mijina Soja ne Sati Hudu da Bikin mu ya tafi Bakin Aiki Sai da yayi sama da Shekara 1 bai dawo gida
ba Hakan yasa wasu daga cikin Abokan sa s**a fara ne mana wasu kuma mazan mun Hadu da su ne a Facebook da kuma TikTok 😭😭😭😭
yanzu nayi Nadama Abinda Na Aikata Dan Allah yanzu ta waca Hanya Zanbi Na Tuba daga wannan mumunan Aikin da Na Aikata
Shin Dole sai na Sana’arwa da Mijina Gaskiyar Abinda Na Aikata da baya nan Kafin Na neme yafiyar sa Ko yaya Abun yake ne wllh kaina ya kulle sosai wllh Bana so ubangiji ya karbi Raina da Hakkin Mijina a kaina 😭😭
Dan Allah ku Taimaka min da Shawara ngd yaya Nasir da wannan Damar da Kabani ta Baiyya Na maka irin Halin da nake aciki kuma Zan Duba comment Dinka Zanyi Amfani da irin Shawarwarin da zaa bani
Kuna Zaku iya Aiko mana da naku labarin ta Hanyar yi mana DM.