Jibwis nhq jos kaduna road suleja

Jibwis nhq jos kaduna road suleja Alhamdullah for everything 🤲🤲✨💫

DAY 25RUFE RAMADAN TAFSIR NA SHEKARAR                                 1447/2026Daga Masallacin KADUNA ROAD CHECHENIYYA J...
15/03/2026

DAY 25

RUFE RAMADAN TAFSIR NA SHEKARAR
1447/2026

Daga Masallacin KADUNA ROAD CHECHENIYYA JIBWIS NHQ Jos, SULEJA

Alhamdulillah an kammala Tafsirin Ramadan na wannan shekara cikin nasara.

Wannan hotona ne daga Taron Rufe Tafsirin Al-Qur’ani Mai Girma na watan Ramadan 1447H / 2026 da aka gudanar a Jibwis nhq jos kaduna road suleja

Tafsirin ya gudana ne karkashin jagorancin Sheikh Abdullahi ADAMU SHABEWA Wakilin Shugaban Malamai na Ƙasa Sheikh Muhammad Sani Yahya Jingir, wanda ya shafe kwanaki 25 yana gabatar da Tafsirin Al-Qur’ani mai girma. A yayin tafsirin, yana tare da Alarammansa Hafiz KHALIFA USMAN wanda ya kasance yana karanta ayoyin Al-Qur’ani

Haka kuma, taron ya samu halartar malamai, shugabanni, da sauran manyan baƙi da muhimman mutane daga sassa daban-daban.

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya karɓa daga gare su da mu baki ɗaya, Ya saka wa malam da alkhairi, Ya ƙara musu lafiya da ikon ci gaba da hidimar addini. 🤲

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya saka wa Malam da alkhairi, Ya amfanar da mu da abin da muka saurara, Ya sanya shi a cikin ma’aunin kyawawan ayyukanmu, Ya kuma karɓa mana. 🤲

Allah Ya maimaita mana Ramadan da alkhairi, Ya sa mu amfana da darussan da muka koya daga Al-Qur’ani mai girma. Ameen.

25 Ramadan, 1447
14 March,2026

‎MUHADARA❕MUHADARA❕❕MUHADARA❕❕❕‎‎⚔️🌴 # ‎ 🔸KWAMITIN WA'AZIN MATASA NA karamar Hukumar Suleja  ‎Karkashin Kungiyar Wa'azin...
07/03/2026

‎MUHADARA❕MUHADARA❕❕MUHADARA❕❕❕

‎⚔️🌴 #
‎ 🔸KWAMITIN WA'AZIN MATASA NA karamar Hukumar Suleja
‎Karkashin Kungiyar Wa'azin Musulunci
‎JIBWIS NHQ JOS_ #🌴⚔️

‎🔸Tana farin Cikin Gayyatar Alumar Musulmai,Matasa ,Da kuma Daliban ilimi Da Jama'a Zuwa Wajen Gagariman Muhadara A Matakin Karaman Hukuman Suleja

‎Mai Gabatarwa :
SHEIKH ABDULLAHI ADAMU SHABEWA

Time: 2:00pm

‎RANA :- Asabar (Gobe)
‎ 18-9-1447 DAI DAI DA 7-3-2026

‎WURI :- Masallacin jumma dake kaduna Road checheniyya ( gindin mongoro)

‎LOKACHI :- bayan sallar Azahar
‎In Sha Allah

2026 Ramadan Tafseer pictures of day 10
27/02/2026

2026 Ramadan Tafseer pictures of day 10

24/02/2026
2026 Ramadan Tafseer pictures of day 07
24/02/2026

2026 Ramadan Tafseer pictures of day 07

2026 Ramadan Tafseer pictures day 05
22/02/2026

2026 Ramadan Tafseer pictures day 05

22/02/2026

Alhamdulillah
Ramadan Tafseer day 04

Address

Kaduna Road Suleja
Suleja

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Jibwis nhq jos kaduna road suleja posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share