Talata mafara online Hausa

Talata mafara online Hausa Important news

14/12/2021

Inna Lillahi Wa Inna Ilaihi Raji'un SOJOJIN NIJERIYA NA ZANGA ZANGA

Gaskiya Nijeriya ta fada hannun 'yan awan igiya, suna nema RUSA Nijeriya ~ Dr Bashir Dorayi.

Abin kunya mutanan da s**a bada ransu wato Sojiji ne suke zanga zanga saboda wasu azzalumai sun rike musu hakkokinsu ciki har da sojoji a Kano.

TINDA AKA YI NIJERIYA BA A BATA YIN MUTANAN DA S**A CUCI 'YAN NIJERIYA BA IRIN WADANDA KE MULKI DA SHUGABAN KASA BUHARI.

Arewa Reporters.

14/12/2021
14/12/2021
14/12/2021
04/12/2021
04/12/2021

MUTUMIN MAI IDO DA GILASHI YA ISA KASAR AMURKA 🇺🇸 DOMIN YI MA YAR’ DA AKA HAIFA MASA A KASAR ALLURAR RIGAKAFI DAGA CHAN ZAI WUCE KASAR DUBAI.

Kamar yadda galibin al’umma s**a sani a Kudin Tsarin mulkin Kasar Amurka 🇺🇸, dik yaron da aka haifa a Kasar, to ya zama haifaffen Kasar 🇺🇸, kamar yadda al’ummar wannan jiha kowa san kwanakin baya Mai dakin (Mutumin) ta samu karuwa a Kasar Amurka 🇺🇸 inda ta haifa ma sa 👶, akwai adadin kwanakin da ake yi wa Jarirai Allurar a Kasar Amurka 🇺🇸.

Mutumin mai Ido da Gilashi ya isa kasar Amurka shi da Mai dakinsa, domin yi wa 👶 🍼 da aka haifa masa a Kasar Amurkar 🇺🇸 Allurar Rigakafi a dai-dai lokacin da Yan bindiga ke rike da wasu yankuna na jihar da Allah (SWT) ya ba shi amanar kula da rayuwa da dukiyoyin al’ummarta bisa ga kaddarawarsa.

A tsarin Dokar wannan Kasa 🇳🇬, dole ne idan Shugaba wanda ke rike da amanar al’umma a matakin Kasa 🇳🇬 ko jiha zai fita zuwa wata Kasar, ya sanar a Hukumance ta hanyar bayar da sanarwar tafiyar ta sa ya kuma fadi dalilin tafiyar ta sa, saboda amanar al’umma dake wuyansa, akwai bukatar al’umma su san inda Shugabansu ya dosa.

MISALI:

Mai girma Shugaban Kasa 🇳🇬 Dattijo Muhammadu Buhari,GCFR. bai taba barin Nijeriya 🇳🇬 ba tare da ya sanar da al’ummar wannan Kasa 🇳🇬, Kasar da zai je da abunda zai kai shi wannan Kasar ba, wannan shi ne tsarin Doka kuma shi ne amana.

A lokacin da wannan (Mutumin) yake zaman kansa a Kaduna, babu ruwan kowa da shi, idan bayan duniya zai tafi waye ma ya san da zamansa, balantana ya tambayi inda ya dosa? Amma yanzu Allah (SWT) ya ba shi amanar al’umma bisa ga kaddara, kuma ga shi ba su tare da Deputy Governor balantana a ba shi rikon amanar al’umma, to dole ne ba muna lallashi ko roko ba ne wannan (Mutumin) ya fada mana cewa zai fita Nijeriya 🇳🇬, ya kuma fada mana dalilin fitarsa, idan fitar mai anfani ce mu yi masa Addu’a, idan irin wadda ya saba ce mu kalubalance shi.

TAMBAYARMU A NAN ITA CE?

Mutumin me ya sa ka ke boye ma al’ummar wannan jiha tafiyarka, matukar tafiyar mai anfaninsu ce?

Mutumin Allurar rigakafin Jariri 👶 daya ta fi rayuwa da dukiyoyin al’ummar wannan jiha ne a gurinka?

Mutumin ina maganar mayar ma al’ummar Kananan Hukumomi goma sha uku (13LGA) da hanyoyin sadarwa da ka fada a gaban duniya?

Mutumin waye ka barwa rikon amanar dukiya al’ummar wannan jiha?

Allah (SWT) al’ummar wannan jiha mun tuba ka yaye mana wannan jarabawa da ka yi mana, Allah (SWT) ka baiwa wannan jiha Shugaba Dattijo, Jajirtacce, mai juriya, mai hakuri, mai gaskiya da rikon amana wanda baya bukatar sisin kwabon al’ummar wannan jiha, Allah (SWT) ka zaunar da wannan jiha da Nijeriya 🇳🇬 lafiya alfarmar Annabi Muhammad (SAW).

👉Almansoor Gusau

04/12/2021

Kai-tsayeKAI-TSAYE

ISWAP ta kai hare-hare a Maiduguri

Wannan shafi ne da ke kawo maku labaran abubuwan da ke faruwa a Najeriya da sauran kasashen duniya.

04/12/2021

WAI TSAKANI MATA DA MAZA WA YAFI WANI GULMA ????

04/12/2021

A Yadda macizai ke samun kafar shiga shaddar zamani su sari mutane a Najeriya

Sa'o'i 4 da s**a wuce



ASALIN HOTON,GETTY IMAGES

Saran maciji na da matukar haɗari kana wadanda ya sara kan buƙaci kulawa ta musamman da agajin gaggawa don su rayu, don haka lokacin da akan ɓata kafin ma a kai ga isa asibiti daga gida kan kasance da haɗarin gaske.

Yanzu haka yadda ake yawan samun macizai da kan shiga cikin ban dakunan da wuraren bahaya a gidajen jama'a a garuruwa da manyan birane a Najeriya, ya zama wani babban abin damuwa da fargaba a tsakanin al'umma.

Mafi tayar da hankalin shi ne yadda macizan kan samu hanya ta cikin bututun da ke hada matattarar ba-hayar da ke waje da kuma cikin masai ba zato ba tsammani.

Duk da cewa ba kasafai ake samun irin wanna matsala ta saran maciji a manyan birane ba, da yawanci aka fi danganta wa yankunan karkara, amma kuma yanzu haka ana samun faruwar haka jefi-jefi a biranen inda galibi ake amfani da masai irin na zamani.

Sai bango ya tsage...

Masana sun ce idan macizan sun samu kafar da ba a toshe ba ta nan ne su kan shiga don neman abinci da kuma samun mafaka da kuma wuri mai sanyi, inda ta hakan ne s**an samu shiga ta cikin bandukunan zamani.

Dakta Babagoni Woru babban daraktan Asibitin Koyarwa na Jami'ar jihar Yobe arewa maso gabashin Najeriya ya yi wa

Baturen wanda ya rike mukamin kocin kungiyar na rikon kwarya na wasanni uku ya bayyana ra’ayinsa na barin kungiyar. Ya b...
04/12/2021

Baturen wanda ya rike mukamin kocin kungiyar na rikon kwarya na wasanni uku ya bayyana ra’ayinsa na barin kungiyar. Ya bayyana cewa ya rabu da kungiyar ne domin ya samu karin lokaci tare da iyalansa. A

Address

Yalwa Sabon Fege Area
Talata-Mafara
3232

Telephone

+2349060643366

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Talata mafara online Hausa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Talata mafara online Hausa:

Share