Abban Afnan

Abban Afnan Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Abban Afnan, Business service, Arkilla Area, Tambawal.

18/02/2023

Innalillahi wainna ilaihirraji uun.!
Allah ya sa mu dace.

12/02/2023

Allahu Akbar! Zaman aure yafi komai Lada ga 'ya mace.😍

Wata rana lokachin da ina aiki a kamfanin Isyaka Rabiu a cikin shekarar 1981 da azumi, Isyaka Rabiu ya aikemu, mu kai za...
12/02/2023

Wata rana lokachin da ina aiki a kamfanin Isyaka Rabiu a cikin shekarar 1981 da azumi, Isyaka Rabiu ya aikemu, mu kai zakkar (N2,000,000) ga Mallam Abubakar Gumi a kaduna.

Da muka je muka iske shi da abinda ya kawo mu, sai yaki karba, ya karanto aya cikin alqurani mai girma, sannan yace mana ya kamata wannan kudin a rabashi a cikin garin kano, sannan ga makwabtansa na kusa. Da muka matsa sosai, sai ya kira almajiran sa yace su karbi kudin su mikawa kwamatin zakkah na sultan Bello.

Cikin yan kwamatin zakkah akwai Sheikh Lawal Abubakar, s**a karbi kudi nan take s**a fara rabonsa ga talakawa mabukakata wanda s**a zo gaban Mallam don neman taimako.

Mallam Gumi yace mu tsaya mu shaida cewa an rabar da kudin, ya cigaba da karatunsa abinsa.

- Late Emir of Dutse, Nuhu Sanusi. Days in my life, page 129.

Allahu akbar!Ya fita daga gida ya sayo masu gurasa, ya dawo ya tarar da su a karkashin gini.Bahaushe ya ce: Duniya ba ki...
11/02/2023

Allahu akbar!
Ya fita daga gida ya sayo masu gurasa, ya dawo ya tarar da su a karkashin gini.
Bahaushe ya ce: Duniya ba ki da tabbas. Haka ne. Allah ya sa mu gama lafiya.
Ya Allah! Ka kyauta makwancin yan uwanmu da abin ya rutsa da su, ka tallafa ma wadanda s**a jikkata ko s**a shiga halin kaka-nika-yi.

11/02/2023

Daga daga QuQut🤣🤣🤣🤣🤣

11/02/2023
10/02/2023

Address

Arkilla Area
Tambawal

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abban Afnan posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share