Doctor Anas study is the best

Doctor Anas study is the best Doctor Anas study is the best

Kasar Saudi Arabia ta bada umarnin dakatar da karantar da littafan wahabiyannci dake koyar da tsatstsauran ra'ayin addin...
18/09/2023

Kasar Saudi Arabia ta bada umarnin dakatar da karantar da littafan wahabiyannci dake koyar da tsatstsauran ra'ayin addinin musulunci tare da bada umurnin a fitar da littafan daga cikin masallatan kasar.

Ministan harkokin addinin musulunci na kasar Saudi Arabia, Sheikh Abdullatif Al-Sheikh shine ya bada wannan umurni ga malamai da limaman masallatai na kasar, inda yace a daina karantar da littafan domin rage kaifin akidar wahabiyannci.

Jaridar Saudi Gazette ta rawaito cewa Sheikh Abdullatif ya dakatar da yiwa wadanda ba musulmi ba da'awa ba tare da sahhalewar hukumomin kasar Saudi Arabia ba kuma za'a hukunta duk wani malami da aka samu da wuce gona da iri wajen kira ga addinin musulunci.

Daukar wannan mataki a kasashen Musulmi shine zaikawo Karshen ta'addanci da akesamun wasu tsurarun musulmi nayi da sunan jahadi.

Kasashe da dama kamar masar sun dau irin wannan mataki daga lokacin s**a samu zaman lafiya, muna fatan kasarmu Nigeria zatayi koyi da irin wanan mataki domin Boko Haram kadai ta isa misali.

23/07/2022
Innah lillahi wa Innah ilaihir raji'unA Yau Juma'a Allah ta'ala ya yiwa malamin muDr Ahmad muhammad ibrahim Darul Hadith...
07/01/2022

Innah lillahi wa Innah ilaihir raji'un

A Yau Juma'a Allah ta'ala ya yiwa malamin mu

Dr Ahmad muhammad ibrahim Darul Hadith

Rasuwa

Za'ayi Janazar a kofar gidan sa Masallacin Darul Hadith Tudun Yola kano

Karfe 1:30pm

Muna rokon Allah ta'ala ya bashi Aljannah firdausi A'alah ameen

Address

RIMINKEBE BUS STOP STRESS KANO
Tudun Wada
16832

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Doctor Anas study is the best posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share