Hausa Affiliate marketing skills

Hausa Affiliate marketing skills Barka dæ Ina tayaka murnar samun
Haduwa dani kuma insha Allah
Zan taimakama

16/05/2024

Hello friends
Good evening
Do good things on your mind

16/05/2024

GA DAMA TA SAMU TA YADDA ZAKU KE SAMUN AƘALLA DUBU HAMSIN - DUBU TAMANIN KO SAMA DA HAKA DUK SATI TA HANYAR HALAL ONLINE

A shekarar 2022 na kasan ce mutum ne da Naira dubu biyu kacal na mun wahalar samu saboda yadda na fuskanci kaina ban taso gidan dayake da hali sosai ba.

Nayi alkawarin cimma burika a rayuwa cikin ikon Allah sai na hadu da wannan business din da ake cema Affiliate Marketing.

Kalmar kawai turanci ce ammah da Hausa tana nufin "Dillanci" a sauqaqe, ma'ana ka saida kayan wani ka samu commision naka.

Aikin ka shine ka nemo mai son sayen kayan, idan ya siya wato kayi making sale kenan, zaka samu commision shima mai kaya ya samu ciniki.

•Wannan ba referral program bane ba

•Wannan ba inda zaka sa DUBU DAYA BANE a baka DUBU BIYU ba tareda kayi aikin komi ba

•Wannan makaranta ce online da zata koya maka yadda ake gina business online da yadda zaka rinka samun customers cikin sauki da social media.

Suwaye ya dace dasu:

•Dalibai
•Yan kasuwa
•Corpers
•Iyaye masu zaman gida
•Mai son haɓaka income nashi

Sannan abubuwan da kake buqata na cimma nasara a wannan business shine; wayar hannun ka, jari ɗan kaɗan da kuma zumma da buri na samu success a rayuwa.

Idan kuna ra'ayi ku danna Learn More button ko kuma link dake kasan wannan rubutun zai kawo ku DM dina kai tsaye inda zan muku bayanin yadda zaku fara cikin sauki
https://chat.whatsapp.com/KALXYEE6nbAI8418NwZ7Nv

03/02/2024
01/02/2024

Hausa Affiliate marketing
Shine hanya Mafi sauki
Ta samun kudi da waya

Address

Tudun-Wada

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hausa Affiliate marketing skills posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share

Category