07/09/2025
Cikin Hotuna:
Gasar Karatun Al~Qur'ani Mai Girma Wanda yake gudana a yau rana ta biyu cikin Karamar Hukumar Wukari.
Muna Rokon Allah ya sanya Alkhairi yasa kamar yadda aka lafiya kuma sa a kammala cikin Nasara.