A2M2 Global Services

A2M2 Global Services You Better be with us 😘🥰

30/09/2025
30/09/2025
Assalamu Alaikum warahmatullah Muna gabatar muku da jerin jadawalin Umrah wato ( RAMADAN FULL PACKAGE) ga maniyata zuwa ...
19/01/2025

Assalamu Alaikum warahmatullah

Muna gabatar muku da jerin jadawalin Umrah wato ( RAMADAN FULL PACKAGE) ga maniyata zuwa aykin umrah a cikin watan Ramadan insha Allah

1. Ramadan full package Price: ( 3.350m)
Flight ✈️ TURKISH AIRWAYS, Abuja to Jeddah.
tafiya ranar 25 febuary wanda yayı daidai da kafin azumi saura kwana 3, sai a dawo on 25 march, shine azumi yana da kwana 26, saura kwana 4 sallah zaa dawo amma kana da zabin karawa.
Idan kuma iya ticket mutum yakeso bisa wannan tsarin toh zai bada 1.250m.

2. Ramadan umrah Full package, price ( 3.9m )
Flight ✈️ Turkish airways Abuja to jeddah, zaa tafi a ranar 5 watan Ramadan, a dawo ranar 29 ga watan ramadan, tare da zabin kara kwanakin dawowa.

3. Ramadan umrah Full package, price 4m
Flight ✈️ Turkish Airways, Abuja to Jeddah.
Zaa tafi 10 ga ramadan, a dawowa kuma 4 ga watan shawwal, shima tare da zabin Karin kwanakin dawowa.

4. Ramadan umrah Full package. Price 4.6m
Flight ✈️ Egypt Air, and Flynes Airline, kano to Jeddah, and Kano to madina
Date din tafiya da dawowa satı 3 ne zuwa 4 amma zaka iya magana akai Idan Baiyima ba.
Idan kuma mutum iya visa yakeso da ticket banda accommodation zai biya ( 3.6m )

5. Ramadan Ticket: ( 1.750m ) babu visa babu accommodation
Flight ✈️ Ethiopian Airline. Tafiya ranar 10 ga Ramadan Abuja to jedda
Dawowa kuma 4 ga watan shawwal.

6. Akwai ticket daga kano to Jeddah.
Zaa tafi 11 ga ramadan, sai a dawo kuma 25 ga ramadan price dinsa 1.7m

7. Tickets na kano toJeddah zaa tafi 5 ga Ramadan sai a dawo ranar 29 Ramadan, price 2m

8 Ticket Kano Jedda kano
Price: 1.450m
Flight ✈️ Qatar airline
Tafiya 25 February dawowa kuma 25 ga watan Ramadan

Ahmad Abdulkarim
CEO A2M2 TRAVEL ✈️
07081197373

A2M2 TRAVEL
07/01/2025

A2M2 TRAVEL

Very cheap ticket in Ramadan
06/01/2025

Very cheap ticket in Ramadan

It’s the most anticipated time of the year…the new year!Happy New Year To You All🎉You all were the highlight of our busi...
01/01/2025

It’s the most anticipated time of the year…the new year!

Happy New Year To You All🎉

You all were the highlight of our business last year, let’s do it again this year.

We wish you the best year yet!

Let’s Go!

Address

No SK 489 DUKAWUYA QUARTERS AMINU BATURE HOUSE, BUK Road
Kano

Opening Hours

Monday 09:00 - 18:00
Tuesday 09:00 - 18:00
Wednesday 09:00 - 18:00
Thursday 09:00 - 18:00
Saturday 09:00 - 18:00

Telephone

+2347081197372

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when A2M2 Global Services posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to A2M2 Global Services:

Share