Balanzai

Balanzai dubun gaisowa maiyawa

02/09/2022
01/09/2022

ATIKU ABUBAKAR •| ƊAN TAKARA ƊAYA TILO MAI ƊAUKE DA SHIKASHIKAN SHUGABANCI.

Tsohon shugaban hukumar hana fasa kwauri (Costom) tsohon gwamna, tsohon mataimakin shugaban kasar nijeriya, Sannan Fitacce, kuma gogaggen ɗankasuwa, Alhaji Atiku Abubakar ! Ɗan kishin ƙasa, mai da'awar haɗa kan al'umma ƙasa baki ɗaya. Basarake mai ƙololuwar daraja a Masarautar Adamawa ( Wazirin Adamawa.

A halin yanzu, babu wanda ya cancanta da riƙon najeriya Irin Alhaji Atiku Abubakar , domin yanada duk Irin cancanta da ake bukata daga ɗantakara! Zai iya duk wani Aikin da aka bashi, domin ya leka ɓangarori da dama, sannan yayi Abunda ya dace a wannan wurare.

Ya taimaki Al'umma, wannan yasa duk jahar da kaje, zaka samu wasu ginshiƙai daya gina suke tokare da dukkan lamuransa, wanda a najeriya Babu wani ɗansiyasa da yayi irin wannan ginin, shiyaaa ko'ina zakaga yaransa sunata ƙoƙari a hidimarsa.

Bama shakku, Atiku Abubakar zai Iya, da iyawar mai iyawa, zaiyi duk abinda ya dace Cikin Ikon maiyin yadda yaso, Allah subhanahu wata'ala.

Jamilu Sama'ila Dandana.

31/08/2022

LEMUN TSAMI, CITTA,KANUMFARI DA KIMBA.

07082728653

ka nemi lemun tsami kwara uku ka yayyanka,da citta qwara daya babba,da kanumfari kadan,da kimba kwara biyar sai ka hadesu waje daya ka zuba ruwa masu kyau lita uku sai ka tafasa sai sun tafasa sosai sannan ka safke idan sun huce ka sha daya bisa uku na karamin kofi bayan an ci abinci da safe ko kuma da yamma kada a sha da dare.
Ka sha a kullum zuwa sati daya.
Idan ka ji alamun zai baka matsala ka jinkirta daga shan maganin ko ka rage yawan shan maganin amma zai maka aiki a jiki sosai.

Maganine mai karfi dake magance

1.Ciwon Mara da rikicewar al'ada da zubar jini sosai ga mata a yayin period.

Yana maganin Ciwon daji

Ciwon sanyi na sypilis

Cutar kuturta

Ciwon zafi

Kumburin ciki

Yoyon fitsari

Basir mai tsiro cikin dubura waton internal pile

Cutar kanjamau

Ciwon sugar

Ciwon daji mai rike jiyojin wuya

Tarin Bronchitis

Tarin nimoniya

Kumburin jiki

Zafin fitar fitsari waton na prostate enlargement.

yawan zuwa fitsari ba kakkautawa

Ciwo a yayin saduwa ko lokacin inzali

Zafin ciki kamar mai ulcer kuma ba ulcer bace.

Yawan tusa

Cutukan gidibe.

Wankin dattin ciki sabili da ciciye

Narkarda tsakuwar qoda

Narkarda kitsen tumbi

Narkarda zaqi a cikin jiki.

Mace mai sabon ciki kada ta sha
Kananin yara kada su sha.

Tsofaffin da s**a manyanta kada su sha.

Mai fama da jinya mai nauyi a jiki kada ya sha.

Ko lafiyarka lau zaka iya sha domin samun karfin jiki da lafiya a jijinka

Idan an amfana ayi man addu'a Allah ya biya man bukatua na alhairi.

Address

Utako

Opening Hours

Monday 09:00 - 17:00
Friday 09:00 - 17:00

Telephone

+2348128256394

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Balanzai posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Balanzai:

Share