Shagari Hand to Hand De§ign Cêntr.

Shagari Hand to Hand De§ign Cêntr. Design /Dinkin sirfani na maza ko mata. NAU'I IRI DABAB-DABAN. sai mun jiku ta adireshinmu na wannan faijin mun gode!!!

Amma de yarinya Kin yiwa kanki ganganci k*ma dole ki dafawa yara wasu abinci  da wanka, tunda kin yiwa ya yanki abinci d...
09/05/2024

Amma de yarinya Kin yiwa kanki ganganci k*ma dole ki dafawa yara wasu abinci da wanka, tunda kin yiwa ya yanki abinci da wanka!!!

22/04/2024

A Gaskiya idan anki sharar masallaci dolene ayi ta kasuwa

01/06/2021
Marantata koyon Sana'a ta wudil G.C.E.C kenan tana bukatar kayan koyo aiki GA Wanda zai taimaka.
23/04/2021

Marantata koyon Sana'a ta wudil G.C.E.C kenan tana bukatar kayan koyo aiki GA Wanda zai taimaka.

20/04/2020

Slm yan uwa ya halin rayuwam

Allah ka saswake mana back dan halinmunba

22/05/2019

Assalamu alaik*m.
A kwanannan ne muke sa ran dawowa cigaba da dike-dinke kamar yadda aka saba kamar ko wacce shekara. Bayan dogon lokaci da aka dauka ba'a gudanar da sana'arba saboda wasu dalilai. a sha ruwa lafiya!!!

24/05/2018

Azumi ya zo 'yan uwa k*mu dage da yawan bauta k*m jiya
Farko sunan Allah zan saka shi ne mai kyauta ko ina kyautarsa ta taba kowa kun jiya
Taimako ya kamata a ninka 'yan uwa k*mu dage da yawan ibada k*mjiya
Mata maza har yara kankana muji tsora gwani me kyanta shi kadai k*muba hada shi da can wani kunjiya
Allahu ina rako kai daya kabani basira me yawa dan na wake fiyayye gaskiya (S.A.W)

Address

Wudil
743211

Telephone

+2348066928255

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Shagari Hand to Hand De§ign Cêntr. posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Contact The Business

Send a message to Shagari Hand to Hand De§ign Cêntr.:

Share