Comrd Rayyan bn othman

Comrd Rayyan bn othman Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Comrd Rayyan bn othman, Business service, Kofar Fada yantumaki, Yan Tumaki.

YANTUMAKI PROGRESSIVE FORUMA yau Laraba, kungiyar Yantumaki Progressive Forum ta gudanar da wani muhimmin taro na musamm...
01/04/2026

YANTUMAKI PROGRESSIVE FORUM

A yau Laraba, kungiyar Yantumaki Progressive Forum ta gudanar da wani muhimmin taro na musamman wanda ya hada Founders da kuma Executive (Excos) na kungiyar.

An gudanar da wannan taro ne a harabar makarantar Model Primary School, Yantumaki, inda aka tattauna muhimman batutuwa da s**a shafi cigaban kungiyar.

Daga cikin abubuwan da s**a gudana a taron akwai:

Gabatar da takardun appointment ga dukkan shugabanni da masu rike da muk**ai domin su cigaba da gudanar da ayyukansu cikin tsari da kwarewa.

Bayyana manufofi da akidun kungiyar, tare da jaddada muhimmancin hadin kai, gaskiya da rikon amana.

Kowa ya karbi takardar k**a aiki a hukumance daga wajen taron.

Taron ya gudana karkashin jagorancin Founders na kungiyar, inda aka samu cikakken hadin kai da fahimta.

Kungiyar Yantumaki Progressive Forum na kara jaddada kudirinta na cigaban al’umma da bunkasa yankin Yantumaki baki daya.

Allah ya bada ikon ci gaba da ayyuka alheri.

Long life Nigeria 💪
Long life Katsina State 💪
Long life Danmusa L.G 💪
Long life Yantumaki 💪

Comrd Rayyan Usman Yantumaki
Director of Youth and Volunteer Affairs

23/03/2024

Address

Kofar Fada Yantumaki
Yan Tumaki

Website

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Comrd Rayyan bn othman posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Share